mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » tafiya cikin watan Ramadan Mai albarka
- Hukunce-hukunce » Amfani da filin gwamnati batare da izini ba
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i?
- Hukunce-hukunce daban-daban » .Inaso na kama hanyar waliyya wato masu bin Allah sau da kafa
- Hanyar tsarkake zuciya » Me ake nufi da iman Al- mustaqir
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina neman wani wurudi da zan dinga yi ni da matata don kare `ya`yanmu
- Hanyar tsarkake zuciya » shin hanyar alheri da gyaruwa ta takaitu cikin karatu a hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » wacce hanya mutum zai cikin kauracewa aikata zunubi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin kwai wata hanya da take taimakawa cikin ganin mamaci a mafarki
- Aqa'id » Ta yaya mumini zai kare akidar sa daga karkata
- Hanyar tsarkake zuciya » Zuciya ta tana cikin bukatar magani daga magungunan da kake wasicci da domin ta samu galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani (l’a)
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda kwata-kwata baya yin taklidi
- Hukunce-hukunce » Yadda auren mutu’a ke karewa
- Hukunce-hukunce » Me budurwa da aka aura aka saka take da shi daga hakki gabanin Tarawa da ita saduwa da ita?
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
Muna da bahasin cikin rubutar Risala (project) din kammala masters degree, da Allah idan zai yiwu ku dan taimaka mana da takaitaccen bayani , da kuma kara mana da ambaton Masadir da maraji da zamu koma zuwa garesu.
Allah ya saka muku da alheri.
Allah ya saka muku da alheri.
Muna da bahasin cikin rubutar Risala (project) din kammala masters degree, da Allah idan zai yiwu ku dan taimaka mana da takaitaccen bayani , da kuma kara mana da ambaton Masadir da maraji da zamu koma zuwa garesu.
Allah ya saka muku da alheri.
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Doka ta farko shine ka’idar kada ta kasance tana cutar da Asalan Akida kamar misalin tauhidi,Annabta, Imamanci, siffofin ubangiji, sannan daga cikinsu akwai adalcin ubangiji, muna nufin mummunar akidar nan da take wurin batattu daga akidojinsu kamar yanda yake wurin Yahudawa da Nasara da Munafukai da wanda suke kan tsarinsu, domin Karin bayani kana iya komawa ka duba rubuce-rubucen Shaik Subhani (d.z)
Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Shin an tsarkake Annabawa (as) daga aikata zunubi
- Amfani da lasifika a wajen masallaci
- Menen hukuncin saya da sai da Alqurani
- Shin wanin mu zai iya ce Allah ya gafarta min shiga wuta? - kamar a dare lailatul Qadr?
- Hukuncin auren mutu'a ba tare da izinin waliyi ba
- Wanene banasibe (makiyain Ahlil-baiti)
- Mene ne ra’ayin sayyid dangane da irfanul nazari wanda yake yawo yanzu haka a hauzozin ilimi
- Shin ya halasta akaranta suratul ikhalas da suratul kafirun cikin sujada?
- DANGANTAKAR MARTABOBI TSAKANIN ALLAH DA SARKIN MUMINAI
- Wace hanya ce tafi dacewa wanda zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu da kuma takawa?