mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri

Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Kana iya yin dukkanin wata addu’a gamammiya ko kebantacciya matukar kana yinta cikin sani da tsarkake niyya da sharadunta lallai za a amsa maka babu makawa, ita addu’a zikiri ne sananne itace zuciyar mutum matsuguninsa mazubinsa, idan mazubi da matsuguni ya kazantu da zunubai da miyagun ayyuka da kazamun siffofi ababen kyama da da gurbatattun akidu , lallai hakan yana sanya mai tsuguna a matsgunin shima ya kazantu sai ya zamana addu’a da zikiri basa wani tasiri gareshi, daidai lokacin da shi zikiri da Kur’ani cikinsu akwai waraka da rahama sai dai cewa ga Muminai maza da mata babu abinda yake karawa Azzalumai sai hasara, babu tsimi babu dabara sai ga Allah.

Allah ne mai taimako

Tarihi: [2021/2/13]     Ziyara: [23]

Tura tambaya