mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Da wane adadi daga zikiri ake dacewa da tasirin sunan Allah

Salamu Alaikum.
Da Allah da wane adadi ne ake samun dacewa da tasirin sunan Allah (Malikul Mulki Zul jalali wal Ikram) ?
Allah ya muku albarka ya amfanar da mutane da iliminku
Salamu Alaikum.

Salamu Alaikum.

Da Allah da wane adadi ne ake samun dacewa da tasirin sunan Allah (Malikul Mulki Zul jalali wal Ikram) ?

Allah ya muku albarka ya amfanar da mutane da iliminku

Salamu Alaikum.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Da farko dai shi tasirin zikiri yana samuwa ne da sanin shi zikiri sannan iklasi da tsoran Allah bawai da karanta wani adadi kadai, shi adadi yanada daga kammiyan kadai da kuma abind aka ambata daga kaifiya sannan ana gabatar ada na biyu kan na farkon, sabida haka kuyi bakin iyawarku cikin kasancewa masu cikawa cikkn kaifiya, idan kuka samu kaifiya to zai zamana da kowanne adadi ne kukayi zikirin zaku ga tasirinsa ko da kuwa kada daya kuka karanta, kamar yanda ta faru da daya daga Araifan wannan zamanin wanda ake kira da sunan Marhum Kuhistani lallai cikin wani dare daidai lokacin da yke shirin kwanciya bacci ya karanta (Ya Allahu) kawai sai yaga an bude masa idanunsa na barzahu na badini sai ya ga mulkin sammai da kasa kamar yanda kamar yanda ta kasance ga Ibrahim amincin Allah ya tabbata a gareshi abu mafi muhimmanci shine tak`wa da yakini (lallai shi ya kasance daga masu yakini)

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2021/2/24]     Ziyara: [42]

Tura tambaya