mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Sallar kasaru a cikin jirge

mutum ne yana shiga jirge sai aka kira sallah ,to yayin da yake so yayi sallah to zai kasaru ne?

Da sunan Allah mai kowa mai komai,

Tambaya, Sayyid ni mazaunin Bagadaza ne sai nayi tafiya zuwa Tahiran zawan kwana biyu ,to sallah ta zata zamo qasaru ,to amma yayin da nake dawowa daga Tahiran munshiga jirgi kenan sai aka kira sallar Azzahar , to bayan mun iso Bagadaza to yanzu ni zanyi sallar Azzahar qasaru ne ko kuma zan cika salla ne?

Amsa;

Idan yazamo sallar Azzahar da la’asar tawuce ka bakayi ba har dare, ,abun nufi kunkai haddare a cikin jirge ,to zaka ramata ne qasaru.Amma idan yazamo ka’iso garinku kafin fadawar rana ,kuma loqaci zai isheka kayi sallar azzahar da la’asar ,to anan zaka cika salla ne.

Wallahu a’alam.

Tarihi: [2015/9/1]     Ziyara: [1634]

Tura tambaya