mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Akwai taruka da akeyi a tsakanin ‘yan uwa kuma ana haduwa ne mata da maza,to ni macace mai kokarin sa hijabi shin zan iya zuwa irin wanna tarukan

Tambaya;

Amsa,

Shi hijabi wajibine a shari’a a kowana hali indai a guri akwai irin mutanan daba muharamai bane kamar yaya ,kane ,kanan uwa dasauran su to dolsne yazamo mace takasance da hijabinta. 

Tarihi: [2015/4/7]     Ziyara: [755]

Tura tambaya