mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan

Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wasan lido haramun ne mudlakan cikin watan Ramadan da waninsa, sai dai cewa laifin sa cikin Ramadan yafi girmama yafi yawan azaba saboda ana daddaure hannayen shaidanu cikin watan ramdan mai alfarma, amma shi mai aikata sabo kamar misalin mai yin wasan lido sai yake kwance hannayen shaidan domin yayi iko kansa ya aikata sabo wanda zai jawo masa tsiyata da shiga wuta, Allah ya karemu.

Da Allah muke neman taimako.


Tarihi: [2018/11/4]     Ziyara: [121]

Tura tambaya