mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wanne wuridai ne akeyi don neman samun nasara kan shallake hijabai

Salamu Alaikum muna fatan sayyid zai bamu amsar wannan tambaya
Wadannan ayyuka ne da wuridai akeyi don shallake hijabai da yaye daga basira da haske.
Allah ya saka muku da alheri ku dawwama cikin kauna.
... Ganin amsa

Mene ne fatawar su Sayyid dangane yin akin gwamnati ga ya mace

Salam Alaikum
Sayyid mene ne ra’ayinku da yin aikin mace musammam ma idan ya ta kasance ma’aikaciya a bangaren koyar matasa, shin hakan ba zai iya yin wani tasiri mara kyau garesu nan gaba, ko kuma yayi tasiri cikin fitowar ta waje tsawon wasu awanni, sannan ta dawo gida, shin hakan zai tasiri a tarbiya?
Muna sauraron amsarku
Allah ya sanya alheri.
... Ganin amsa

Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun

Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun ... Ganin amsa

Mene ne aljani wanne irin tasiri yake da shi kan mutum

Mene ne aljani wanne irin zurfin tasiri yake da shi kan mutum, shin tasiri ne a ruhi ko kuma na gangar jiki, sannan ya zo cikin fadin Allah madaukaki cikin suratu jinni ... Ganin amsa

Ta yaya zan kubuta daga mummunan mafarki


Kubuta daga mummunan mafarki

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka rungumi yim wannan addu’ar gabanin barci
... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tura tambaya