lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

ADALCIN ALLAH MATSARKAKIN SARKI

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah buwaya gagara misali
Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halittar wanda aka kira shi da Ahmad a sama a kasa kuma a ka kiraye shi da Muhammad da iyalansa tsarkaka jagorori.
Bayan haka hakika Adalci yana daga cikin Asalai filoli ginshikai da muslunci ya doru kansu kuma yana daga nag aba-gaba siffofin Allah na zati da bai taba rabuwa da su kamar yanda yake asali na biyu cikin Asalai guda biyar Tauhid, Adalci, Annabta Imamanci, Ma’ad
... cigaba

Addu’a sirrin ibada

Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyen halittu Muhammad da Alayensa tsarkaka.
Allah Mai hikima cikin littafinsa Mai daraja yana cewa:
... cigaba

Gamammiya Annabta da kebantacciya daga cikin hadisai masu daraja

قال هشام بن الحكم : سأل الزنديق الذي أتى أبا عبد الله فقال : من أين أثبت أنبياءً ورسلا؟

قال أبو عبد الله :

«إنّما لمّا أثبتنا أنّ لنا خالقآ صانعآ متعاليآ عنّا وعن جميع ما خلق ، وكان ذلک الصانع حكيمآ، لم يجز أن يشاهده خلقه ولا يلامسوه ولا يباشرهم ولا يباشروه ، ويحاجّهم ويحاجّوه ، فثبت أنّ له سفراء في خلقه يدلّونهم على مصالحهم ومنافعهم وما به بقاؤهم ، وفي تركه فناؤهم ، فثبت الآمرون والناهون عن الحكيم العليم في خلقه وثبت عند ذلک أنّه له معبّرين وهم الأنبياء وصفوته من خلقه ، حكماء مؤدّبين بالحكمة مبعوثين بها غير مشاركين للناس في أحوالهم على مشاركتهم لهم في الخلق والتركيب ، مؤيّدين من عند الحكيم بالحكمة والدلائل والبراهين والشواهد، من إحياء الموتى وإبراء الأكمه والأبرص ، فلا تخلو أرض الله من حجّة ، يكون معه علم يدلّ على صدق مقال الرسول ووجوب عدالته » .

Hisham bn Hakam ya ce:wani zindiki da ya je wajen Abu Abdullah (as) ya tambaye shi sai ya ce: ta yaya zan iya tabbatar da Annabawa da manzanni? ... cigaba

Gwagwarmaya tsakanin hankali da wahami

Ya Allah ka fitar da ni daga duhhan wahami, ka karrama ni da hasken fahimta, ya Allah ka bude mana kofofin rahamar ka, ka rarraba mana taskokin ilumummukanka da rahamarka ya mafi jinkan masu jin kai. ... cigaba

Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya

Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin kai
Gabatarwa
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah Mai shiryarwa ya zuwa hanyar daidai, tsira da aminci su kara tabbata ga mafi darajar baki dayan Halittun Allah ta'ala Muhammad da Alayensa tsarkaka, madawwamiya la'ana ta tabbata kan baki dayan Makiyansu tun daga farkon halitta har zuwa ranar lahira.
... cigaba

Kibiya ta biyar

Wahabiyya babbar fitina:
Girman kai tare da karfinsa da Sojojinsa gabas da yamma baya bakin komai face wata fuska da fuskokion Shaidan jefaffe, hakika ma'abota girman kai sune masoyan Shaidanu, kuma lallai Shaidaniu suna wahayi zuwa Masoyansu, daga cikin wahayinsu akwai shrye-shirye da makircin girman kai na shaidanci, shi ne rarrabawa kawukan mutan, da tsagasu da datse dantsensu da jefa gaba da kiyayya da rarrabuwa tsakankaninsu.
... cigaba

Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna

Wahabiyayya: wata mazhaba ce da Muhammad bn Abdul-Wahab Annajadi ya kirkireta wanda ya mutu hijira na da shekara 1206 ya kirkerata ne da taimakon iyayen gidansa ma’ana `yan mulkin mallakar Birtaniya (England) domin raba kan al’ummar musulmi da kekketa karfinsu da dantsansu ... cigaba

Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito

Wahabiyawa a wannan zamani a garuruwan Hijaz cikin Harami biyu masu daraja a garin Makka da Madina sun kasance kamar Umayyawa da Abbasiyawa cikin barnar dukiya da almubazzaranci a daidai lokacin da sauran musulmi da suke kewaye da kasarsu ke cikin matsananciyar yunwa da rashin cikakkun kayan sawa a jiki ... cigaba

Kibiya ta hudu

Wani bangare da zantuka Malaman muslunci cikin jabuntakar Wahabiyya:
Sun kasance suna halasta zubar da jinin musulmi da suke imanid akidar Ahlus-sunna kuma Karin kan halascin ... cigaba

Kibiya ta shida

Gina Kaburburan Salihan bayin Allah da ziyartarsu
Imam Sadik amincin Allah ya kara tabbata a gareshi yana cewa:
«العالم بزمانه لا تهجم عليه اللوابس »
Malami masanin zamininsa shubuhohi basa rikita shi.
... cigaba

Tura tambaya