sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- Tarihi » Ayyukan sakafa da hidima da gwagwarmayar Imam Sajjad
- Tarihi » Gwamnatin zalunci ta Abdul-Malik ibn Marwan Iban Hakam
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- » Kalmar Ustaz Sayyid Adil-Alawi ga daliban makarantar tadabburul kur’an
- » Abuta ko qawance
- » Malamai magada Annabawa (2): takaitaccen tarihin Ayatullah Assayid
- » Shawarwarin Ayatollah samahatus sayyid Adil-alawi kan ilimin sanin halayyar dan adam
- » Nasihar mahaifi ga dansa
- » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- » Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- » Ashura gagara misali da fahimta-tare da alkalamin sayyid Adil-Alawi (dz)
- » dayanta Allah a cikin ibada
- tafsir » Kada ku riƙi wannan ƙur'ani abin ƙauracewa
- » Wahabiyanci tsakanin guduma da uwar makera
- » Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Ummul Masa’ib Haura’u Zainab diyar sarkin muminai Ali bn Abu dalib (as)
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
lokaci: karfe 8-9 na safiya
Usul (59) bakwai ga watan Jimada Awwal shekara 1442 hijiri.
Darasi na farko cikin ala'amari na biyu: cikin sanya lafazi don cimma wata ma'ana wanda ake kira a larabci da (wada'u).
Wada'au da rabe-rabensa:
Mawallafin yana cewa: al'amari na biyu: wada'au shi ne kebance lafazi don wata ma'ana da dangantakar da take tsakaninsu…
Ina cewa: magana zata kasance cikin al'amari na biyu cikin bayanin wada'u da rabe-rabensa cikin adadin wasu fuskoki.
Fuska ta farko: kan asalin wada'u, ma'na sanya lafuzza a kan ma'anoninsu daga bangaren wanda yayi wada'in da kuma bangaren lugga da `kamus-kamus din lugga, sai zance ya kasance cikin hakikar wada'in da mahiyarsa, da farko zamu fara ishara zuwa ga jumlar maganganun manyan Malamai cikin ilimin Usul da ishkalolin da suke gangara klan maganganun daga munakasha, na farko shi ne babban Malami Akun Muhakkik Kurasani Allah ya tsarkake ruhinsa, na biyu zai kasance Almuhakkikul Komfani, na uku Shaik Irawani, na hudu Almuhakkikul Nahawandi Allah ya tsarkake ruhinsu baki dayansu.
Akun Kurasani (KS) ya tafi kan cewa wada'u wani yanayi ne na kebancewa tsakanin lafazi da ma'ana, ma'ana dai kebantacciyar dangantaka tsakaninsu biyun, hakan na bubbuga wani lokaci sakamakon kebance wani lafazi da ma'ana, a wani karon kuma yana faruwa sakamakon yawan amfani da aiki da lafazin cikin wannan ma'anar, da wannan yake inganta aka karkasa wada'u zuwa ga Ta'ayyuni da kuma Ta'ayini, hakika ayyana wada'u yana iya kasance sakamakon isti'imali (aiki da shi) kamar yanda cikin misali majibancin iyali idan an haifar masa yaro: kawo mini `dana Muhammad da aka haifa min, wanda har zuwa wannan lokaci bai sanyawa yaron suna ba, da wannan istimali mahaifin yaron ya nufi ayyana sunan `dan da aka haifa masa, wannan yana daga wada'ul ta'yini, amma idan ya kasance sakamakon yawan amfani da lafazin da galaba to lallai yana daga wada'ul ta'ayyuni.
Amma Almuhakkikul Komfani Allah ya jikan rai, lallai shi yanada wasu kalmomi da maganganu cikin wannan mukami: daga cikinsu shi bai yadda dacewa wada'u yana daga ma'anar kebantacciyar dangantaka tsakanin lafazi da ma'ana ba, bari dais hi wada'u yana a matsayin wani abu da ya shiga tsakanin lafazi da ma'ana, wani al'amari ne daga lamarin da yake na la'akari kawai, ba wai kamar misalin sanya wani abu kan wani abu a waje, da har zai kasance yanada samuwa ta hakika, bari cikin lafuzza: abin nufi daga wada'u shi ne la'akari kawai, ma'ana an sanya wannan lafazi kan ma'ana bisa la'akari kawai, bawia kamar wada'u na waje ba da yake da samuwa a hakika ba, ko kuma mu ce kamar yanda faifaice magana zai zo nan gaba cikin bahasin dalab lallai shi ya kasu zuwa kashi biyu, wani lokaci dalabul hakiki wanda cikin karfafaffen shauki yake wanda yake dalili da sababin motsin dalibi zuwa ga madlub da muradinsa, a wani lokacin kuma ba tare da shauki cikin ransa ba yake kasancewa, kamar ya kasance domin jarrabawa da gwaji, kamar cikin misalin ace shugaba ya umarci bawansa da wani abu domin jarraba shi ya ga yaya zurfin `da'ar bawan da biyyarsa gareshi take ga umarninsa da himmatuwarsa kan umarnin, irada na tasowa sai dai cewa bata hakika bace, bari dai tana daga insha'I a lokacin idlaki da yake karkata zuwa dalabul hakiki, haka lamarin yake cikin wada'u bai da wata samuwa ta hakika misalin sanya abu kan wani abu a waje, kamar misalin sanya littafi kan teburi, bari dia shi yana daga al'amari na la'akari kawai, sabida jingina tsakanin ma'ana da zata ksance daga jingina ta hakika zai zama mana kenan akwai samuwa ta hakika gareta daga waje sai ta samu a cikin rai sakamakon haka, abin da yake tabbace shi ne lafazi yana alaka da ma'ana koda kuwa bai da samuwa ko kuma jingina a waje bata tabbata ba, shin mai magana ya furta lafazin ko kuma ma bai furta shi ba, misalin wannan dangantaka bata daga al'amuran da kae la'akari da shi cikin kwakwalwa da suke dogara da samuwa mai la'akari da wani abu cikin kwakwalwarsa da sunan samuwa ta cikin kwakwalwa ko da kuwa da surantawa ne, misalin kulliyat da juzu'iyat, tilas a fara da samuwar cikin kwakwalwa domin ya siffantu da kulliyat da juzu'iyat, wannan kuma saba da abind amuke magana a kai, lallai mu muna ganin dangantaka ta la'akari tsakanin dabi'ar lafazi da dabi'ar ma'ana babu banbanci shin lafazi ya samu ko bai samu ba, shin ma'ana ta samu ko bata samu ba.
Da cikin wahami za ace: wannan dangantaka tanada mabubbuga da ciro daga gareta a waje, da wannan yake kasancewa na zati kamar misalin wakafi saman gini duk da cewa babu shi a wajen samuwa sai dai cewa yana da inda aka ciro shi a waje, kamar misalin mallaka a wurin Akun Allah ya jikan rai, lallai ana ciro ne daga fadin mai sayar da kaya: (na sayar maka da wannan abin) duk da cewa mallaka bamu iyan ganinta a waje sai dai cewa akwai inda aka cirota shi ne fadin mai kaya na sayar maka da kuma yardar mai sayen kayan.
Amsar ga Komfani: hakika wada'au ba haka yake ba, lallai shi bai da abin da yake kishiyarsa a waje kuma bai da mabubbuga macira a waje, lallai ba a ciro shi daga fadin mai wada'i: na sanya wannan lafazi kan wannan ma'ana da dana sanya shi dominta, shi wada'u bai da wannan unwani da aka tsago shi daga gareshi kamar yanda yake cikin (sama da kasa) kamar yanda shi bai kasance yanada mabubbuga ciroshi sakamakon rashin samuwar ishtikaki da yake halasta dora shi cikinsa, da wnanan ne wada'u yake kasancewa daga al'amurra na la'akari kawai bana hakika ba, daga abin da yake karfafar wannan bayani: shi samantaka bata sassabawa da sassabawar mahangu da ra'ayoyi sabani shi wada'u lallai shi yana sassabawa da sassabawar mahanga da ra'ayi, sabida haka dangantaka cikin lafazi bata shiga cikin maganarsa, kamar yanda bai da samuwa ta hakika, da yanada ita da ya samuwa kishiya a waje ko kuma ya zama yanada mabubbuga ciroshi.
Takaice magana:shi wada'u wani abu na la'akari baya daga ma'anar sanya wani abu kan wani abu a waje, sannan ita dangantaka lazimi ce ta wada'u.
Cikin bashi amsa: amma abin da yayi da'awa da farko da cewa wada'u wani abu ne kawai da ake la'akarinsa, wannan zamu zo muyi bayani kansa nan gaba, amma da'awarsa da cewa baya daga sinkin wada'in dutse kan dutse, eh lallai gaskiya ya fadaidan ko ba haka bane da ya inganta ace: ya sanya lafazi kan ma'ana, tabbataccen magana shi ne ace: ya sanya lafazin domin ma'anar da harafin lamul iktisasi kebantarwa bawai da Ala harafin samnataka ba.
Amma dangantaka: to idan ta kasance ma'anarta shi ne ya ciratu daga lafazi zuwa ma'ana, to wannan yana biye da sanin wada'un, bayan sanin za a samu debe haso tsakaninsu sai ma'ana ta fado da zarar hallarar lafazi, wannan yana kasancewa daga al'amari na hakika da yake biye da sanin wada'un, lallai shi ciratuwa tana da samuwa ta hakika ta samu ne sakamakon sanin wada'u.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- YAYA ZAN RUBUTAWA YARA KISSA
- kunya a musulinci
- KARIJUL FIKHU 7 GA RABIU AWWAL SHEKARA 1441, KAN MUSTAHABBANCIN BAYYANARWA CIKIN AZUHUR DA LA’ASAR
- MALAMAI KAN TAFARKIN HUSAINI
- Abuta ko qawance
- Ta wacce hanya mutum zai zama Arifi
- Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- falsafar humanism (mutumtaka) ka'ida ce ta mazhabar Almaniyanci