sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- Fikhu » Raben-raben Takiyya
- » Hasken sasanni cikin sanin arzuka
- Akida » tauhidi
- » Taskar Adduoi 1
- Tarihi » Ayyukan sakafa da hidima da gwagwarmayar Imam Sajjad
- » KARIJUL FIKHU RABI’U AWWAL 1441 CIKIN BAYYANAR DA KARATU DA BOYE SHI Qum mai tsarki-Muntada Jabalu Amil Islami tareda Assayid Adil-Alawi
- » Ili yasin cikin kur’ani_tareda Assayid Muhammad Alawi
- » DAGA CIKIN SIRRIKAN HADAYA
- » Taskar Adduoi 3
- » rayuwa bayan mutuwa
- » Siyasar muslunci zama na Arba’in
- » Kin cigaba da kiran sallah da Bilal Habashi yayi
- » MENE NE YA SANYA AKA HAIFI ALI (AS) A CIKIN DAKIN KA’ABA
- » FUSKOKIN DA AYAR GAFARTA ZUNUBI ZATA IYA KARBA
- tafsir » Kada ka cutar da wanda kake baiwa Sadaka
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Akwai wata ma’arifa ta jamaliya ga Ahlil-baiti (as) : misalin Salmanu muhammadi (rd) yana tsinkayar ta, lallai shi ya san kyawuntar sarkin muminai daga abin da Abu Zar bai sani ba tare da cewa babu banbanci tsakaninsu cikin imani, lallai Salmanu yana da darajoji goma sai dai cewa tare da haka da Abu zar zai san abin da yake cikin zuciyar Salmanu da sai ya kafirta shi lallai da yace Allah ya jikan makashin Salmanu, daraje ce guda daya amma fadinta yakai nisan da ke tsakanin imani da kafirci, ya kai nisan sama da kasa.
Amma ma’arifa kamaliyya ga sarkin muminai Ali amincin Allah ya kara tabbata gare shi to abin da manzon Allah (s.a.w) ya fada yana shiryarwa zuwa gare shi kan Ali (as) :
يا عليّ لم يعرفک إلّا الله وأنا
ya Ali babu wanda ya sanka face Allah da ni.
Babu wanda ya san Allah sai manzonsa sirrin sirrin samuwa kudubin da’irar halittu, digon kan harafin ba’un din bismillah, cibiyar duniyoyi bayan manzon Allah (s.a.w) wanda aka tsago sunansa mai albarka daga Aliyul A’ala mafi tsarkakar haske daga hasken muhammadi, sai cimma daukakada kamalarsa ya yaye duhu da kyawunsa, dukkanin halayensa sun kyawunt, sai ya shiryar da mutane da girmamarsa, kuyi salati gareshi da dan baffansa da iyalansa, Ali amincin Allah yak ara tabbata gareshi mutum ne sai dai cewa ubangininsa ya yi tajalli cikinsa ya bayyana duk wanda yayi inkarin haka ya kafirta, lallai shi ne kammalallen mutum wanda cikinsa kyawawan sunaan Allah sukai tajalli da siffofinsa madaukak, sai ya kasanse mabayyanar tauhidi, kamar yanda ya kasance cikin gasarar annabta da tacewa da madarar wilaya, dukkanin abin da ake fadi cikin falalolinsa da kyawawan halayensa da daukakar mukaminsa lallai bai daya bisa dari ba daga gare su.
Ali waliyin Allah ne hujjarsa ne halifansa manzon Allah shugaban wasiyyai cikinsa sunayen ubangijinsa sun yi tajalli, yana dauke da dukkanin siffofin annabi (s.a.w) da ilimummukansa da sirrikansa da aka ajiye cikinsa in banda annabta da manzanci, shi mai kira ne mai shiryarwa zuwa ga tafarki madaidaici, shi tsani ne zababbe bayan manzon Allah cikin sadar da fairar Allah zuwa ga bayinsa, shi hanya ce mikakka madaidaiciya labari mai girma, gare shi ilimin littafi da faifaice bayani :
فاسألوا أهلَ الذكرِ إنْ كُنْتُمْ لا تَعْلَمون
Ku tambayi ma’abota Ambato idan kun kasance basu sani ba.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- WANI TSONI DAGA HASKE DAGA RAYUWAR AYATULLAHI MUKADDISUL ARDABILI (KS)
- Kudin ruwa na ruwa ne
- SHAHARARRUN MALAMAN DUNIYAR MUSLUNCI
- Akhlak din husainiyya tare da samahatus shaik husaini ansariyan
- Bahasul karakul fikhu: fatawa halascin karanta surori biyu
- SHIN MUTUM YANA DA ZABI KO KUMA AN MASA TILAS NE_TAREDA AYATULLAH ASSAYID ALI-ALAWI
- Nasiha ga masu shirin yin aure: kada kuyi gaggawa cikin zaben wadanda zaku aura
- GISHIRI CIKIN TAFIN HANNU
- Addinin musluinci shugaba ne na har abada