lisdin makaloli
sababun makaloli
makaloli
Mukalolin da akaranta dayawa.
sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- » Amintaccen Attajiri
- » Siyasar muslunci zama na Arba’in
- » KARIJUL FIKHU 14 GA WATAN SAFAR CIKIN MAS’ALAR BAYYANA KARATU DA BOYESHI CIKIN SALLOLI
- » DAGA CIKIN SIRRIKAN TARON MINA
- » Ma'aikaci tsoho
- Tarihi » gwagwarmayar Imam Hadi da Gullatu
- Fikhu » BAHASUL KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H, CIKIN MAS’ALAR WANDA YA KASANCE YANA DA WATA MATSALA A HARSHENSA DA BA ZAI IYA FURTA KALMOMI
- » Malamai magada Annabawa: tarihin Ayatullahi Assayid Abu Hassan Musawi Isfahani
- » Shawarwarin Ayatollah samahatus sayyid Adil-alawi kan ilimin sanin halayyar dan adam
- » Ta wacce hanya mutum zai zama Arifi
- Akida » Ma'anonin hankali
- » Labarin dan karamin Yaro da bishiyar tuffa
- » Abuta ko qawance
- » Falalar ilimi da malamai
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai
Dukkanin godiya ta tabbata ga ubangijin talikai tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta Muhammad da iyalansa tsarkaka.
Hakika tsarin rayuwa yana hukunta kowanne bil Adama ya kasance yana da wata gudummawa da yake bayarwa domin samun daidaituwar system ɗin duniyar asbab.
cikin hakan rayuwa ta hukunta samun wasu ma'abota himma da zasu jiɓanci samarwa al'umma abinci, wasu kuma su ɗauki nauyin samar da nama da madarar sha, wasu kuma su jibanci yin karatun lafiya domin samar da likitoci wasu Engineering, wasu kuma aikinsu shine tsayar da adalci da datse hannun duk wani ɗan ta'adda, dss
wannan shine sunnar rayuwa kuma sunnar Allah
ولن تجد لسنة الله تبديلا.
babu sauyi cikin sunnar Allah.
Kuma wannan shine tsarin da duniyar asbab ta ɗoru akai.
Imam Assaɗik (a.s)
أبى الله أن يجري الأمور إلا بأسبابها.
Allah yaƙi yarda ya gudanar al'amura sai tareda sabubbansu.
wannan sunna ta hukunta wasu su sha wahala albarkacin wannan wahalar wasu kuma su huta.
daga mafi bayyanar ayar Ƙur'ani Mai girma da ta ƙunshi wannan itace wannan ayar
ولولا دفع الله الناس بعضهم ببعض لفسدت الارض.
ba da ban Allah ya tunkude mutane sashensu da sashe da ƙasa ta gurbace.
Da system ɗin ya samu matsala.
Sannan ƙarƙashin wannan ayar ne hadisi daga Manzon Allah (s. a.w):
إن الله يدفع العذاب بمن يصلي عمن لا يصلي. بمن يزكي عمن لايزكي. بمن يصوم عمن لا يصوم. بمن يحج عمن لا يحج. بمن يجاهد عمن لا يجاهد. لو اجتمعوا على ترك هذه الأشياء من أنظرهم الله طرفة عين.
Haƙiƙa Allah yana tunkuɗe azaba albarkacin wanda yake sallah daga wanda ba ya yi, albarkacin wanda yake bada zakka daga wanda baya bayarwa. albarkacin wanda yake azumi daga wanda ba ya yi. albarkacin wanda yaje Hajji daga wanda baya zuwa, albarkacin wanda yaje jihadi daga wanda baya zuwa, da dukkaninsu zasu haɗu kan watsi da waɗannnan ayyuka da Allah bai ɗaga musu ƙafa ba gwargwadon kiftawar ido.
Umar Alhassan Salihu
Faroukumar66@gmail.com
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Bahasul karijul fikhu 25 ga sha’aban zaman a 108
- Haqiqanin Ruhi
- MENE NE YA SANYA AKA HAIFI ALI (AS) A CIKIN DAKIN KA’ABA
- Tauhidin jikkanta Allah (Attauhidul Jismani)
- TAKAITACCE SAKO KAN ASALAN ADDINI DA RASSANSA
- MASH'ARUL HARAM
- KARIJUL FIKHU 14 GA WATAN SAFAR CIKIN MAS’ALAR BAYYANA KARATU DA BOYESHI CIKIN SALLOLI
- Karanta, yi tunani, ka yi aiki, ka san makiyinka Shaidan
- MUTUMIN DA YA NEMI TAIMAKO
- Labarin dan karamin Yaro da bishiyar tuffa