lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Shawarwarin Ayatollah samahatus sayyid Adil-alawi kan ilimin sanin halayyar dan adam

:

1- ni ina rayuwa cikin rayuwa mai nutsuwa da kwanciyar hankali, da cikin amintuwa da kaina da dogaro da Allah.

2- hakika zuciya ta cike take da soyayya da kaunar rayuwa.

3- kowanne lokaci na kasance ina son halarta cikin wajen da ya dace da lokacin da ya dace, saboda ni mutum ne datacce.

4- ina son in kasance kan abinda nake kai nib a wanina bane, sai in kasance da farko na yarda da kaina

5- ba zan dinga asarar damammaki ba da tsadadden lokaci.

6- zan kasance aboki tare da rayuwa haka ma tare da mutane cikin gaskiya da tsarkake niyya.

7-Cikin kowacce ran azan tanadi abin da zan bukace shi gobe haka ma abinn da zan bukatu da shi cikin zamani mai zuwa.

8- zai dauki tunani da ra'ayoyi masu kyawu don kaina da wanina.

9- zan sauya gabar rauni da karfi, zan kara cikin gabobin karfi.

10- ni mai karfi ne mai iko ne inada karfin gwiwa mai buwaya kuma babba.

11- baki dayana farin ciki ne da shauki da habbasa da cigaba.

Wadannan taurrari goma sha daya na gwal cikin saman samuwarka da kwakwalwarka su suke haskaka maka hanya da haska maka hanyar samun nasara da habbaka cikin yau dinka da gobenka, ka gwada su da kanka, lallai kai kafi kowa sanin kanka, lallai mutum yana fadake da kansa kawai dai yana gabatar da uzurai da hijabai da labulaye.

Bawan Allah sayyid Adil-Alawi

Qum mai tsarki-hauza ilimiya

 

Tura tambaya