sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Wahabiyanci tsakanin guduma da uwar makera
- Akida » Kibiya ta hudu
- tafsir » Kada ku riƙi wannan ƙur'ani abin ƙauracewa
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- » gudummawar imam sadik (as) cikin gina al'umma ta gari
- » MUTUMIN DA YA NEMI TAIMAKO
- » DAGA ZANTUKAN IMAM MUHAMMAM BAKIR A.S
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- » Imamu Ali shine hanya madaidaiciya
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » TAKAITACCE SAKO KAN ASALAN ADDINI DA RASSANSA
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- Akida » Gamammiya Annabta da kebantacciya daga cikin hadisai masu daraja
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhu bahsin taklidi- da ace ra’ayin mujtahidin farko zai saba da Mujtahidi na biyu da ya koma gareshi
- » KARIJUL FIKHU 23 MUHARRAM 1441 H IHTIYADI SHINE RASHIN UDULI DAGA SURATUL JUMA’A DA MUNAFIKUN ZUWA WASUNSU RANAR JUMA’A
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Allah girmansa ya girmama, haka na kasantuwa da tattakin ma’arifa ta hakika ya zuwa haramin gaibu mai buya wanda haskensa ya bayyana cikin kawazazzabon dafufi cikin ranar ashura ranar shahada, wajen soyayyar Allah ta yi tajalli cikin duniyoyin mulki da malakutiyya cikin kausul nuzuli da su’ud, hakika maganganu da ra’ayoyin arifai da masu wusuli sun sassaba cikin tsanukan sadarwa da taguwa wadanda da su mutum zai nade dukkanin masaukan ahlin ma’arifa da sairi da suluki, cikinsu akwai wanda ya tafi kan hikima, cikinsu akwai wanda ya tafi kan ibada kamar salla azumi, ance : azkaru da tsoran Allah wasu kuma da tunani kan girman mahalicci da halitta, da tafiya daga halitta ya zua gaskiya da gaskiya, daga gaskiya kan halitta da gaskiya, ance ance har kwakwale suka gigita cikin mamaki da rudewa, zukatan da suke cikin kiraje sun kekkece daga tsinkaya da afkuwa kan hanya madaidaiciya da siradi mikakke da tafarki na hakika da kaiwa ga ya zuwa hakika tabbatattun abubuwa da gaibun gaibobi.
Sai dai cewa hasken zuciyar mumini wanda shi daga shimfidadden hasken Allah da yake cikinsa yake yana shiryar da shi zuwa ga cewa lallai dukkanin hanyoyi zuwa ga Allah matsarkaki da sairin mausakan masu tafiya zuwa ga Allah mai girma da daukaka da dukkanin abin da ake ambato daga guzuri da taguwa daga bainda zai sadar da bawa zuwa ga ganawa da maulansa masoyinsa lallai suna daga cikin hanyoyi zuwa ga Allah lallai su hanyoyi sun haura adadin numfashin halittu sai dai cewa mafi kusancin hanyoyi zuwa ga Allah mafi alhrin guzuri da tsani falalar farko da karshe, haske mafi cika hanya mafi daidaita ga nade masaukai, kadai ya bayyanuwa cikin soyayya ga shugaban shahidai Husaini da imam Ali ibn Husaini amincin Allah ya kara tabbata gare su, lallai soyayyarsa da kaunarsa kadai dai sun kasance madarar soyayyar Allah da soyayyar manzonsa
(حسين منّي وأنا من الحسين)
Husaini daga gare ni yake ni ma daga Husaini na ke.
Shi ne mafificiyar ibada, mafificin wurudi da zikiri da aiki don kaiwa ga samuwa mai hukuntawa da cire hijabai masu katangewa zuwa ga kaiwa ga Allah matsaraki madaukaki, shi taimakon Allah ne ga wanda ya bi hanyar hakikanin gaskiya cikin shari’a da darika, hujja ne ta hankali, hasken zuciya ne, lallai da soyayyar Husaini hannun gaibun Allah da taimakonsa ke mikuwa dai taimakon ubangiji madaukaki, da ludufinsa da jalabinsa boyayye hanyoyi ke haskaka zuwa ga ubagijin talikai.
duk mai son alherin duniya da lahira da farin cikin duniya da na lahira da sairi da suluki da wusuli ya zuwa ga Allah matsarkaki tsakanin zira’i ko mafi kusa da haka cikin matsugunin gaskiya wajen sarki mai iko, sai ya haskaku da fitilar shiriya Husaini, ya hau jirgin tsira na Husaini, lallai an rubuta kan al’arshin Allah da koren launi wanda shi ne launin ma’arifa
(الحسين مصباح هدىً وسفينة النجاة)،
Husaini fitilar shiriya jirgin tsira.
Saboda haka ya rataya da direban jirgi a ruhance da jikance wanda shi ne imam Husaini amincin Allah ya kara tabbata gare shi, duk wanda yake so ya kasance yantacce cikin farin ciki duniya da lahira to ya yi riko da baban yantattu abin koyi ga rabautattu, shugaban mafiya alheri.
Ya zama dole da farko gabanin komai ya fara dandanar kaunar Husaini, lallai kauna ita ce wuce gona da iri wadda take mai kyawu cikin soyayya da tsanantawa wanda yake shi karkatar zuciya ne zuwa ga dadadda mai dadi, ma’ana mai dadi mafi dadada daga hakikar Husaini wacce tayi tajalli ranar ashura cikin ziyarar ashura, duk sanda dadi yafi karfafa da cika cikin dadada sai soyayya da karkata su zama mafi girmama da girma har ya kai ga haddin wuce gona da iri, sai a kira shi da kauna ta hakika idan abin da ya ratayu da shi ya kasance daga Allah girmansa ya girmama, da abin da sunan Allah ya kasance kansa.
(اللّهم ارزقني حبّك وحبّ من يحبّك وحبّ كل عمل يوصلني إلى قربك)([1]).
Ya Allah ka azurta ni soyayyarka da soyayyar wanda yake sonka da son dukkanin wani aiki dai sadar dani zuwa kusantarka. Waken kauna na suhagaban shahidai cikin kaunar Allah, ashe ba shi ne wanda ya fadi abin da aka danganta shi zuwa gare shi ranar ashura ba:
تركتُ
الخلق طرّاً في هواكا |
|
وأيتمتُ
العيال لكي أراكا |
فلو
قطّعتني في الحبّ إرباً |
|
لما مَال الفؤاد إلی سواک
|
Kauna da soyayya na wuce gona da iri idan abin da ya ratayu da shi wanin Allah ne to zai zama abin zargi. Kamar yadda imam Sadik amincin Allah ya kara tabbata gare shi ya fada cikin soyayya da bata hakika ba
(قلوب خَلَت عن حبّ الله فأذاقها الله حبّ غيره)
Zuciyoyi sun wofinta ga barin son Allah sai Allah ya dandana musu son waninsa.
Amma cikin soyayyar hakika da ratyuwar zuciya da Allah to babu wani batun wuce gona da iri, saboda abin da soyayyar ta ratayu da shi shi ne samuwa mudlaka cikin zatinsa da siffarsa da ayyukansa, shi ne kamala da kyawu tsantsa, babu karshe ga soyayyarsa hatta ma taken wuce gona da iri ya bijiro, duk wanda ya yi riko da igiyar shugaban shahidai amincin Allah ya kara tabbata gare shi cikin tafiyarsa da sulukinsa, ya dandani soyayya da ma’arifa boyayya da ma’anoninta da misdakanta cikin zuciyarsa da samuwarsa , ya jikkanta ta cikin hakikarsa ta waje cikin rayuwarsa to hakika ya shiga mafi kusancin hanyoyi, mafi falalar guzuri zuwa ga Allah matsarkaki maduakaki. Saboda imam Husaini cikin zabinsa ga shahada da musiba mafi girma cikin ranar ashura cikin kasar karbala, ya zabi hanya wacce Allah ya zanata ya ayyana masa cikin shafin samuwa cikin duniyar mulk da malakutiyya da gaibu da bayyane, karkashin soyayyarsa da fana’insa cikin Allah da wanzuwa tare da shi, shi ya cika cikin soyayya, kamar yadda ya zo cikin ziyara jami’a kabira
(والتّاميّن في محبّة اله)
Da cikakku cikin soyayya Allah.
Domin lallai ita soyayya tana daga mafhumin kulli mushakkak ma’abocin martabobi duliya da ardiyya, daga abin da bai kidaituwa basu iyakantuwa, cikin cancanta da tsanani da rauni da gabata da jinkirta, sai dai lallai shugaban shahidai imam Husaini amincin Allah ya kara tabbata gare shi ya jikkanta ma’ana ta hakika ga soyayyar Allah cikin waki’ar daffi mai radadi ranar ashura goma ga watan muharram mai alfarma shekara 61 bayan hijra annabi, ta yadda sirrikan hakika da hakikani abubuwa da hakikanin asraru suka bayyanu ranar ashura a filin karbala, wannan yana daga cikin ma’anonin madaukakin hadisin annabi:
(إنّ لقتل الحسين في قلوب المؤمنين حرارة لن تُبرد أبداً) وكذلك (إنّ للحسين في بواطن المؤمنين معرفة مكتومة) ([2]).
(Lallai cikin kasha Husaini akwai wani zafafa cikin zukatan mumini da ba zai taba sanyaya ba har abada) haka ma (lallai Husaini yana da wata boyayyar ma’arifa cikin badinan muminai)
Farin ciki ga wana ya kasance ya sanni ya kaunace ni duk wana ya kaunace ni nima zan kaunace shi , sannan shi mai kauna yana dayanta cikin abin da yake kauna cikin ganin kyawunsa cikin idon zuciyarsa, sai ya ga masoyi abin kauna a halarce wajensa cikin zuciyarsa da badininsa, zuciya tafi tsananta riska daga basira da ido da gabban zahiri, daga nan ne kuma ma’anoni ke kewayawa wacce zuciya ta riske su kamar asraran ashura da salladuwar haske kan ziyara da zuciya yafi girma daga kyawun dukkanin surorin zahiri wadanda ake riska, yafi dadada daga dukkanin dadin gaibu da bayyana, wannan ma’arifa boyayya wacce ta bayyanu cikin soyayya da kaunar Husaini, da son Husaini zaka kai ga son Allah ka ganshi da zuciyarka da tabbatattun imani ya gana da kai cikin sirrinka da hankalinka, ka sani ka fahimta da cewa mafi girma da daukaka dadi da mukamai., tukewar masaukai da sairi da suluki cikin sanin Allah shi ne soyayyarsa da son haduwa da shi da kallon tsarkin fuskarsa mai karamci. Duk wanda ya ga girmansa da girmamarsa da kyawunsa da haskensa da tajallinsa cikin littafinsa da halittarsa, da girman jabarutinsa da malakutinsa cikin wadanda suka nufi zuwa gare shi da arifai, zai risketa cikin zurfin samuwarsa da zuciyarsa da hankalinsa, zai gansu da hasken idanun zuciya da halitta, a wannan lokaci zai watsi dadade-dadade da suke hana shi isuwa ga Allah
(واستتغفرك من كل لذة ليس فيه إسمك)([3]).
Ina neman gafararka daga dukkanin dadi da babu sunanka cikinsa.
Bai kusa ya yi tasiri kan wannan dadi ba wani dadin daban, sai dai cewa idan ya haramtu da ita da soyayyar duhu ko ta haske kamar hijabi mafi girma shi ne ilimin da bai cudanya da aiki, ya kasance daga haramtattu daga dadin son Allah da son wanda suke sonsa muhammadu da iyalansa amincin Allah ya kara tabbata gare su da soyayyar shugaban shahidai amincin Allah ya kara tabbata gare shi.
Soyayyar Allah ita ce magaryar tukewa da karkarewa mafi girma da arifai da makusanta, itace tsololuwa daukaka da salikai da masu tafiya zuwa ga Allah madaukaki, abin da ake ambata daga mukamai bayan soyayyar Allah kadai dai shi riba ce daga ribarsa kamar misalin shauki da debe haso, abin da zuciyarsa ke Ambato kadai dai shimfida ce daga shimfidu kamar zuhudu da hakuri, da soyayya samuwa ta bayyanu aka bayyanar da samamme, da soyayya mai ibada ya banbantu daga abin bauta, lallai shi ne tushen kowanne abu da rukunansa da hakikarsa kamar yadda ya zo cikin hadisi kudusi daga Allah matsarkaki wanda ya shahara cikn fadinsa:
(كنت كنزاً مخفيّاً فأحببتُ أن أُعرف فخلقت الخلق لكي أُعرف).
Na kasance taska boyayya sai na kaunaci da a sanni sai na halicci halitta domin a sanni.
Zukata da rayuka da tsarin halittarsu lafiyayya, soyayyar kyawu da kamala mudlaka na jijiyantuwa cikinsu, dukkanin zuciya an halicce ta kan son mani’imcinta, mafi alherin abin da zai sadar damu zuwa ga soyayyar Allah mai ni’imtawa shi ne son Husaini son Husaini shi ne ya haukata ni…zahirinsa hauka badininsa tsantsar hankali…dukkanin godiya ta tabbata ga ubangijin talikai.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- KARIJUL FIKHU 23 MUHARRAM 1441 H IHTIYADI SHINE RASHIN UDULI DAGA SURATUL JUMA’A DA MUNAFIKUN ZUWA WASUNSU RANAR JUMA’A
- Taskar Adduoi 5
- Bahasul karijul fikhu 25 ga sha’aban zaman a 108
- Bakon dakin Allah
- Ku kasance tareda masu gaskiya
- Kin cigaba da kiran sallah da Bilal Habashi yayi
- Arziki da ni'ima_tareda Alkalamin Assayid Ali bn Husaini Alawi
- KARIJUL FIKHU 15 GA SAFAR SHEKARA 1441 CIGABAN BAHASIN BAYYANA KARATU DA BOYE SHI
- Ta wacce hanya mutum zai zama Arifi
- Nasihar mahaifi ga dansa