lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Bahasul karij: cikin ayyana kammalalliyar surar da za a karanta a sallah.

Darusussukkan Hauza" shekara ta 1440 h, fikihu zama (106) 32 ga watan Sha'aban.

Cigaba kan darasi da ya gabata: a cikin ayyana cikakkiyar sura cikin karatun sallar farilla cikin raka'ar farko da ta biyu da ayyanata tare da basmalar ta, daga manyan malamai akwai wanda ya tafi kan wajabcin ayyanawar akwai kuma ya ce magana mafi karfi shi ne rashin wajabcin hakan duk da ihtiyadi istihbabi shine kada a bar hakan, kowacce daga maganganun sun jingina ne da fadin Annabi (s.a.w) sai dai cewa dalilin ba'ari yana munakashar dalilin daya ba'arin kamar yanda bayanin hakan ya gabata daga abin da  manyan malaman wannan zamanin suka fadi ma'ana Assayid Hakim da Assayid Ku'I (ks)

Ba a na magana bane kan basmalar suratul Hamdu lallai babu wani sabani da aka samu kanta, lallai ita sai ayyanata domin ita ay ace daga ayoyin fatiha guda bakwai, kadai dai ana magana ne kan basmalar sura, ta yiwu a tafi kan wadatuwa da dogara da jami'I mushtarak tsakanin basmaloli ba za ai la'akari da ayyanawa bisa dogaro kan cewa abin da akai umarni kansa kulli ne dabi'I daga sura wanda ya tattaru tsakanin daidaikun sa, sa'ailin d abasmala ta kasance juzu'i daga gareshi sai ta kasance daga kulli dabi'i, duk wanda ya kawo ta da niyyar jami'i da mushtarak tsakanin basmaloli to ba za ai la'akari ayyanawa da la'akari da cewa abin da  akai umarni da shi shi ne kulli dabi'i daga sura mai tattara tsakankanin daidaikun sa, sa'ilin da ta kasance wani yanki daga gareta daga kulli dabi'i , tu duk wand aya kawo d aniyyar jami'i hakika ya karfafeta kamar haka ma wanda da niyyar ta da niyyar jami'i hakika ya massalata , saboda haka ita basmala da niyyar jami'i ta dace a riski sauran ayoyin da shi daga dabi'i din sura wacce akai umarni da ita kamar yanda dabi'i din sura da niyyar jami'i na dacewa da riskar basmala, wannan shi ne ra'ayin da Muhakkikul Hamdani ya zaba kamar yanda aka hakaito daga gareshi.  

Sai dai cewa nayi ishkali kansa: da cewa abin da  akai umarni da shi duk da cewa ya kasance dabi'i da yake gasgatuwa kan dukkanin sura da abin da  take kunshe da shi daga yankuna, a bayyane yake cewa yanki daga kowacce sura lallai shi ne kebantacce kaso daga basmala da daiku ayyannne daga gareta komabayan dabi'i da aka ji da yake mushtarak  tsakankani baki dayan surori, a wannan lokacin sai ya zama ya lazimta samar da wannan yanki daga ratayuwa r niyya da wancan kebantaccen kaso, wannan na shiryarwa ya zuwa ayyana sura tareda ayyanana basmalarta.

Idan muka yarda cewa magina a wurinku lallai mikdarin jami'i da daiku a sauran dukkanin su daga kur'ani mai girma suke da kuma cewa lallai niyyar jami'i da mushtarak yana kasance zababbe daga zabar aya da yaso bisa abin da  falarntawa ke hukuntawa daga ta'allakar dabi'i din sura.

Amsa: idan ya kasance hakan sai dai cewa kuma niyyar hakaita bai wadatarwa daga mikdarin jami'i da mushtarak tsakankanin basmaloli, sakamakon rashin kasantuwar sa misdaki da yake gasgatuwa ga ba'arin wasu juzu'an sura da akai umarni da ita kamar yanda yake sauran ayoyin sura.

Sannan manyan malumma biyu sun tawaye ga abin da  mai littafin Jawahirul Kalam (ks) ya fada.

Abin da  ya fada a takaice: shi ya tafi kan wadatuwa da niyyar jami'i da kuma rashin wajabcin ayyana basmala, ya kafa dalili kan haka da fuskoki biyu:  ta farko: ayyanawa suna da zayyana ta bai iyakantu cikin niyya ba da nufui ba bari dai ta yiwu ya samu daga wani abun daban bisa misali sabida misaltuwar sura ayyananniya da riskar da ita da basmala sannan wata surar lallai hakan wurin gamagarin mutane kan gasgatuwar urfi suna ganin wannan basmala ta ayyanu ga surar da ta zo daga baya, kamar misalin wanda ya karanta suratul Iklas da basmalarta sannan yayi basmala saki babu kaidi babu banbanci cikin nufar jami'i ko daiku da kaso sannan ya riskar da ita da wata surar, lallai mutane na ganin wannan basmalar basmala ce ta surar da ta zo daga baya.

Na farko; ya kasance daga babin kiyasi na hankali na zahiri, kiyasin abin da  muke ciki daga murakkabat da ake la'alari da su ta yanda sura ita tana daga murakkabat ta kasantu daga basmalar ta da ayoyinta da murakkabat na waje kamar misalin kafinta cikin katako da zia iya kera gado da shi ko wata kofa ko wani abu makamancin haka, lallai lokacin da yake kera kofa daga katako bai bukatar sai yayi niyyar kirar a kebance, lallai ita niyya da nufi basu da wata rawa da suke takawa cikin kera kofa daga katako ko da su ko babu su zata keru, haka lamarin yake cikin abin da  muke ciki nufar basmala a kebance bai da wata mashiga cikin tabbatuwar mahiya da ta rakkabu cikin sura daga basmala da ayoyin ta a wannan lokaci sai jami'u ya zama ya halastu cikin ta.

An bada amsa daga fuskoki biyu: fuska ta farko kamar yanda yake a falsafa da dandakewa ta hankali yana hanuwa ace mahiya ta jirkita ta sauya zuwa wani abo sabo da kuma abin da  ya afku kansa daga abin da  yake tabbace a mahallin sa daga hanuwar jirkitar mahiyat, abin bukata a shari'ance da bautance shi ne wannan kaso lallai shi bai jirkita zuwa mikdarin jami'i , saboda bayan karkare magana da cewa yanki cikin kammalalliyar sura  wacce itace ta kasance tareda da basmala da ayoyin kan ayyanawa ta kaka mikdarin jami'u zai ace ya wadatar a wannan lokaci wannan ba komai bane face jirkitar mahiyat, sai ka lura sosai lallai jirkitar mahiya bai yiwuwa cikin hukuncin kasantattu sabanin hukuncin shari'a da wanda ake la'akari kan sa.

Na biyu: hakika urfi sun I hukunci da zahirin hali ko dai da ayyana basmala ga sura mai riska, lallai da sun tsinkaya kan nufi da cewa ya nufi jami'u da suma sun tafi kan rashin yiwuwa da kuma hanawa, da za a sallama kan gasgatawar usrfi cikin wannan mukami to zai kasance cikin babin kau da kai da sassautawa cikin istimali, kamar yanda urfi yake mikuwa cikin da yawa-yawan misalin wanna mukami , kadai da kana cewa daga babin istimali majazi da sassautawa bawai hakika ba ne sabida jirkita bata sabuwa bata yiwuwa  kan abin da  ya rigaya ya afku kansa, lallai basmala tana afkuwa ne da niyyar jami'u to ta kaka kuma zata jirkita da riskuwar sura da juya ta kebantu ita ita a ayyane.

Amma fuska ta biyu: lallai kiyasi ne ba a muhallain sa ba saboda shi yana cikin murakkabat na kasantattu na waje babu bukta nufi da niyya cikin su sabanin wannan mukamin ta yanda shi yana daga murakkabat da ake la'akari da su da kumas na shari'a wadanda su suna hannun ubangiji matsarkaki kuma shi hakika ya sanya nufi da niyya daga rukunan su da suke tsayu kan su, kadai kowanne aiki yana kasancewa cikin niyya.

Magana mafi karfi tare da wannan mnakasha r ishkalan shi ne wajabcin ayyana basmala ga sura gabanin fara karanta ta sabanin Akaramakallahu (ks) nufar jami' bai wadatarwa duk da kasantuwar sa kur'ani sabanin abin da  Assayid Hakim (ks) ya tafi kai ta yand ashi yake ganin sa cirarre daga hankali (intiza'ul akli) bawai abind aka bautar da mu da shi da har sai ya kasance abin karantawa.

Sannan abin ban mamakin bayan tafiyar kan ayyanawar fatawa rinjayayya ko kuma daga babin magana mafi karfi shin hakan ana la'akari da shi faifaicewa ko kuma takaicewa.

Babban malamin wannan zamani ya tafi kan wadatuwa nufi takaitacce kamar misalin wanda ya nufi basmala ga wata sura ayyananniya wurin Allah matsarkaki koda kuwa shi ya jahilceta, kamar misalin wand aya rubuta sura ya sanya ta a hannun sa sannan daga baya sai ya manta, sai ya nufi basmala da niyya takaitatta ga wannan sura da ya manta ya kuma jahilceta a hannun sa.

Tanbihi: Akramakallahu (ks) ya ce: (na'am da zai ayyana basmala ga wata sura to bata wadatarwa ga wanin ta, da zia janye daga gareta wajibi ne ya maimaita basmalar) wannan na nufin bisa kaddarawar maganu biyu babu banbanci cikin mu tafi kan lazimtar niyya ayyanawa ko kuma akasi? da zai ayyana ta da niyyar sa da nufin sag a wata kebantacciyar sura, sannan ya janye lallai bai halasta ya wadatu da ita, bari dai wajibi gareshi ya maimaita basmala ga surar da ya nufa.

Dalili kan hakan lallai shi ta yiwu ace niyyar jami'u tana wadatarwa bisa dogara kan hakaito jami'u hikayar daiku duk da hakan dai yana karbar ishkali sai dai kuma cewa ya nufi ayyanannen daiku bayyananne ba zai yiwu ga wani da ya saba da shi kamar yanda yake a zahiri , shi Ami madubi ne ga daiku sai dai cewa kuma shi daiku ba madubi bane ga wanin sa, ma'ana idan ya ayyana basmala ga wata sura kebantatta sannan ya dawo ya janye daga gareta ya zuwa wata sura to lallai sura ta biyu ba zata karfi wannan basmalar farkon ba ta kaka zata kasance kebantacciyar gareta tareda samun banbantuwa da tsakanin su, abin da  aka nufa bashi ne ya afku ba abin da  kuma ya afku bashi ne aka nufa ba duk da cewa mai littafin Kashaful Lisam yayi kokwanto kai hatta Allama Mjalisi cikin abin da  aka hakaito daga gareshi daga Biharul-Anwar daga yankewa cikin halscin hakan duk da cewa ya nufi ayyananniyar ga basmalar sa hakan bai shiryarwa  kan kasantuwar ta wani yanki daga gareta da yanda ba zata iya kasancewa yanki ga wata surar ba yana kafa hujja da fuskoki uku: ta farko: Mushafi hakika basmalolin da suke cikin sa basu kasance yankuna da juza'ai ga surori ba in bada suratu Hamdu, fuska ta biyu ta munanta hadisin da ya zo daga Kurbul Isnad kamar yanda zai zo nan g ba da yardar Allah ta'ala cikin mas'alar udul. Ta uku: a wannan lokaci zai lazimta la'akari da niyya cikin sauran lafuzza da akai tarayya cikin su a wanin ta kamar fadin (Alhamdulillahi) .

Sai dai cewa an amsa ta farko da hanuwa lallai rubutu kamar kira'a yake hikaya ne da ya tsayu kan nufi, ta biyu: lallai hadisin da aka kafa hujja da shi baya kore la'akari da niyya kamar yanda zai zo, ta uku: lazimtar haka cikin dukkanin lafuzza da akai tarayya babu wani hani cikin sa kuma kasantuwar bau tafi kan haka hananne ne.  

 


Tura tambaya