lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Karanta, yi tunani, ka yi aiki, ka san makiyinka Shaidan




هذا سؤال مطروح من زمن الامام الصادق عليه السلام واجاب عنه الامام عليه السلام لما ساله الزندیق فقال : افمن حكمته ان جعل لنفسه عدوا ، وقد كان ولا عدو له ، فخلق كما زعمت (ابلیس) فسلطه علی عبیده ، یدعوهم الی خلاف طاعته ، ویامرم بمعصیته وجعل له من القوة كما زعمت ما یصل بلطف الحیلة الی قلوبهم ، فیوسوس الیهم فیشككهم في ربهم ، ویلبس علیهم دینهم، فیزیلهم عن معرفته، حتی انكر قوم لما وسوس الیهم ربوبیته ، وعبدوا سواه ، فلم سلط علی عبیده، وجعل له السبیل الی اغواهم؟

Wannan wata bijrarriyar tambaya ce tun zamanin Imam Sadik (as) wacce ya amsa ta yayin da wani Zindiki ya tambaye shi sai ya ce: shin yanzu yana daga cikin hikimar Allah Kenan a ce ya sanyawa kansa makiyi, alhalin ada ya kasance babu wani makiyi gare shi, sai Allah ya halicci Iblis kamar yanda kake rayawa ya kuma sallada shi kan bayinsa, yana kiranzu zuw aga saba masa, yana kuma umarni da saba masa ya kuma sanya masa karfi kamar yanda kake rayawa wand ayake amfani da taushin dabara ya sadada kan zukatan bayinsa ya sanya musu wasiwasi ya sanya musu shakku cikin ubangijinsu, ya rikita musu addininsu, ya kawar da su daga sanin ubangijinsu, har ta kai ga waus mutane sun yi inkarin ubangijintaka sakamakon wasiwasin Shaidani da yake musu, suka bautawa wanin Allah, don mene ne Allah zai sallada Iblis kan bayinsa, ya kuma sanya masa karfi zuwa ga batar da su daga tafarki?

فقال الامام الصادق عليه السلام في جوابه : ان هذا العدو الذی ذكرت لا تضره عداوته، ولا تنفعه ولایته، وعداوته لا تنقص من ملكه شیئا، و ولایته لا تزید فیه شیئا ، وانما یتقی العدو اذا كان في قوة یضر و ینفع، ان هم بملك اخذه، او بسلطان قهره. فأما إبليس فعبد خلقه ليعبده و يوحده ، و قد علم حين خلقه ما هو و إلى ما يصير إليه ، فلم يزل يعبده مع ملائكته حتى امتحنه بسجود آدم فامتنع من ذلك حسدا و شقاوة غلبت عليه فلعنه عند ذلك و أخرجه عن صفوف الملائكة ، و أنزله إلارض ملعونا مدحورا ، فصارعدو آدم و ولده بذلك السبب ، و ماله من السلطنة على ولده إلا الوسوسة و الدعاء إلى السبيل ، و قد أقر مع معصيته لربه بربوبيته .(الاحتجاج :ج2 :ص80)

Sai Imam (as) cikin jawabinsa ga wannan Zindiki ya ce: wannan makiyin da ka ambata kiyayyarsa ba ta cutarwa, soyayyarsa ba ta amfanarwa, kiyayyarsa ba ta tauye komai daga mulkin ubangiji, wilayarsa ba ta kara komai cikin mulkin ubangiji, kadai dai ana jin tsoran makiyi idan ya kasance cikin karfin da zai iya cutarwa da amfanarwa., lallai su da mulki ya damke shi, ko kuma da wani karfi ya buwaye shi, amma Iblis bawan Allah ne da Allah ya halicce shi domin ya bauta masa ya kadaita shi, hakika ya sani  lokacin da ya halicce shi, shi mene ne zuwa ga me lamarinsa zai karkare, bai gushe ba yana bautar Allah tare da mala’iku har zuwa lokacin da Allah ya jarraba shi da yin sujjada ga Adamu sai yaki yi saboda hassada da tsiyata da sukai galaba kansa sai Allah ya tsine masa a wannan lokacin sannan ya fitar da shi daga cikin sahun Mala’iku, ya saukar da shi zuwa kasa yana la’ananne korarre, sai ya zama makiyin Adamu da `ya`yansa da wancan sababi da dalil, bai da wani karfi kan `ya`yansa face wasiwasi da kira zuwa ga tafarkinsa, hakika yayi ikirari ubangijintaka tare dasabonsa ga ubangijinsa.{Al’ihtijaj juz 2 sh 80}

ان قلت مرة اخری: لماذا سلط الله ابلیس علی عبیده، حتی یدعوهم بوساوسه إلی معصیته؟ نقول في الجواب: حتی یتمیز الخبیث من الطیب، فإن لله الحجة البالغة، وحتی یعرف المؤمن من الكافر ، والحق من الباطل فانه من عظمة الانسان أن الله خلقه حرأ و مختارأ إن شاء فعل و إن شاء ترك. ثم أرسل إلیه الرسل والأنبیاء وأنزل الیه الكتب لهدایته فسلحه بالحجة الظاهریة كما سلحه بالحجة الباطنیة فكرّمه بالعقل الرسول الباطني ، ثم جعل في حیاته اسباب الضلال كذلك كالنفس الامارة بالسوء و هو العدو الاول من الداخل ، وابلیس و هو العدو الاول من الخارج، وزین الدنیا بالنساء والبنین والذهب والفضة والانعام والحرث وغیر ذلك، ثم امر و نهی حتی یتبین من المطیع ومن العاصی، فهداه السبیل فامّا شاكراً واما كفوراً فاما ان یتبع الرسول الظاهري والباطني، ویكف نفسه عن الضلالة مع قدرته علیه ووجود اسبابه وعوامله، واما ان یختار طریق الضلالة باتباع عوامله و اسبابه فخلق الشیطان من رحمانیة الله سبحانه فإنه عزّ وجلّ رحمن للمؤمن والكافر رحیم بالمؤمنین في الدنیا والآخرة والرحمن یستلزمه العطاء والكرم والرحیم لازمه المحبة والمودة فإن الله یرزق المؤمن والكافر بكرمه ویحبّ المؤمن والمؤمنة خاصة برحمته.

.

Idan ka kara cewa: me ya sanya Allah ya sallada shi ya bashi iko kan bayinsa har ta kai ga yana kiransu zuwa ga saba masa da wasiwasinsa? Sai mu ce maka: hatta ya banbance mummuna daga kyakkyawa, lallaI Allah yanada isashshiyar hujja, hatta ya san mumini daga kafiri, ya san gaskiya daga karya lallai daga girmamar mutum shi ne Allah ya halicce shi `yantacce mai cikakken zabi, idan ya so ya aikata idan bai so bay a bari, sannan ya aiko manzanni da annabawa ya saukar da litattafai gare su domin shiryar da mutum ya bashi makamin hujja ta zahiri kamar yanda ya bashi makamin hujjar badini ya kuma karrama shi da hankali da manzon boye, sannan cikin rayuwarsa ta duniya ya sanya masa sabubba bata haka ma rai mai yawan umarni da mummuna ita makiyi ce na cikin gida, shi kuma Iblis shi ne makiyin waje na zahiri, ya kawata duniya da mata da `ya`ya da Zinariya da Azurfa da dabbobin ci da shuka da wasunsu, sannan yayi umarni yayi hani har ya zamanto mai biyayya ya bayyana daga mara biyayya, ya shiryar da mutum tafarki ko dai ya kasance mai godiya ko kuma mai kafircewa, ko dai ya bi manzon zahiri da na badini ya kame ransa daga bata tare daikonsa kanta da samuwar sabubbanta, ko kuma ya zabi hanyar bata ta da bin sabubbanta, sai ya halicci Shaidan daga rahamarsa matsarkaki lallai shi Azza wa jalla mai rahama ne ga mumini da kafiri mai jin kai ne ga muminai duniya da lahira, shi mai rahama rahamar na lazimta masa yin kyauta da karamci, shi ko mai jin kai abin da hakan ke lazimta shi ne soyayya da kauna, lallai Allah yana azurta mumini da kafiri da karamcinsa, yana jin kan mumini da mumina da kebantacciyar rahamarsa.

Tura tambaya