lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Al'ummar Jahiliya gabanin aiko da Annabtar cikamaki

Mutanen wancan zamani na jahiliya sun siffantu da miyagun halaye ababen zargi:
1-inkarin aiko da Annabi da imani da lahira, ma'ana inkarin makoma da da'awar baki dayan Annabawan Allah (a.s) da'awarsu ta kasance kan tabbatar da asalai guda biyu na tushe cikin rayuwar mutane, sune mafara wanda shi ne imani da Allah da `dayanta shi da kuma imani da ranar lahira:
... cigaba

Ayyukan sakafa da hidima da gwagwarmayar Imam Sajjad

Ayyukan sakafa da hidima da gwagwarmayar Imam Sajjad ... cigaba

Azzaluman mamaguntan Gwamnoni

Wakilai da gwamnoninsa a fadin garuruwan musulmai sun yi mulki na zalunci da matsi don karfafa turakun gwamnatinsa. ... cigaba

gwagwarmayar Imam Hadi da Gullatu

Daga cikin karkatattun kungiyoyi batattu da suka kasance a zamanin Imam Hadi (a.s) akwai Gullatu mutane da suke imani da gurbatattun akidu marasa tushe kuma sun kasance suna danganta kansa da shi'a. wadannan mutane sun kasance suna guluwi cikin Imam suna jingina masa mukamin ubangijintaka, sannan wani lokaci suna ayyana kansu matsayin wakilansa da yada da kansa, da wannan ne suka jawowa shi'a bakin suna tsakanin kungiyoyin musulmi, ... cigaba

Gwamnatin zalunci ta Abdul-Malik ibn Marwan Iban Hakam

lokacin Imamanci Hazrat Sajjad (a.s) ya dace da lokacin bakin mulkin a daurorin tarihin muslunci, duk da cewa gabanin Imam hukumar muslunci ta fada hannun karkatattu Azzalumai, sai dai cewa a zamanin Imami na hudu yana da banbanci da daurorin da suka gabace shi a zamaninsa wadannan Azzaluman mahukunta kai tsaye a bayyane ba tareda wani boye boye ba suke take alfarmar abubuwa masu tsarki da daraja, a bayyane suke keta alfarmar Asalan addini kuma babu wani mutum da yake da tsaurin ido da zai nuna mafi kankanatr rashin laminta da yarda daga ayyukansu. ... cigaba

hana dawwana hadisi da rubuta shi

Wannan babbar matsala tana da alaka da kaucewa hanyar da aka samu cikin al'ummar musulmi tun bayan wafatin Annabi (s.aw) abubuwa na ban takaici da sanya bakin ciki sun farfaru da kufansu ya wanzu kan duniyar muslunci tsawon lokaci, tareda cewa hadisi ba wani abu bane face zantukan Manzon Allah (a.s) kuma baya ga kur'ani yan zuwa daraja ta biyu kuma baya ga Kur'ani yana daga babban tushe da mashayar tarbiyar muslunci, ... cigaba

HASKE DAGA RAYUWAR SHUGABA KOMAINI

Mujaddadin karni na goma sha biyar shugaban mujtahidai masu girman daraja, limamin yan gwagwarmaya masanin fikihu Arifi Abidi Ayatullahi Al’uzma Assayid Ruhullahi Musawi Komaini. ... cigaba

HUSUSIYAR SAKON MUSLUNCI

Sakon muslunci muhammadiya na mai asali ya fifitu da fifiko da hususiya bisa la'akari da Annabinsa madaukinsa zuwa ga mutane, mu `dan tsaya kadan kansa karkashin hasken ayoyin Kur'ani mai girma daga cikin mafi muhimmancin wanan fifiko da hususiya da yake da su: ... cigaba

Imam Hadi (a.s) tareda Makarantun Kalam (Tauhid)

A zamanin Imam Hadi (a.s) an samu yawaitar makarantun Akidu misalin Mu'utazilawa, Asha'ira sun kasance suna yada ra'ayoyinsu da fahimtarsu tsakankanin al'ummar musulmi, kasuwar bahasosin Jabar da Tafwizi da bahasin yiwuwar ganin ubangiji da rashin yiwuwar hakan sun kashe cikin tashensu , hakika Imam Hadi (a.s) ya bada gudummawa mai girma cikin amsa shubuhohi da martani kan wadannan ra'ayoyi ya zage dantse matuka kan yakar miyagun ... cigaba

isar da sakon yunkurin Ashura

isar da sakon yunkurin Ashura ... cigaba

Tura tambaya