lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Bahasul Karij 24 Muaharram shekara 1442 cigaba kan bahasin hukunce-hukuncen ruku’u

Wuri: Muntadda Jabalul Amil Islami- tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (h).
Lokaci: karfe 8-9 na safiya.
Fikhu (2) 24 ga watan Muharram shekara 1442.
Cigaba kan bahasinmu da ya gabata cikin bayanin hukunce-hukuncen Ruku’u cikin sallah, ... cigaba

Bahasul karij 27 Shawwal shekara 1441 cikin bahasin Taklidi

Wuri: birnin Qum mai sarki_cibiyar Muntada Jabalul Amil Islami-tareda Assayid Adil Alawi Allah ya kara masa kariya.
Lokaci: karfe 9 na Asubahi.
Usulul Fikhi (89)
Fasali: cikin Taklidi:
... cigaba

BAHASUL KARIJ 7 RABIUS SANI 1441 H, CIKIN MAS'ALAR SAMUN IKO KAN SANIN MAS'ALA DAIDAI LOKACI DA LOKACI YA KURE

Bahasi kan ma'salar samun damar koyo da neman sani daidai lokacin da lokaci ya rigaya ya kurace ya karanta abinda ya sani daga Fatiha sai ya karanta wasu ayoyin wasu surorin mayin abinda ya rage daga ayoyin da bai iya ba daga Fatiha ... cigaba

Bahasul Karij-bahasi cikin wadatarwar tasbihatus Sugra kafa daya cikin halin larura

Wuri: birnin Qum mai tsarki cibiyar Muntada Jabalul Amil Islami tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (h)
Lokaci: 8-9 na safiya
Fikhu (35) 16 ga watan Rabi'u Awwal shekara 1442 hijiri.
Maganarmu zata kasance cigaba kan abinda ya gabata cikin wadatarwar kafa guda daga tasbihatus sugra cikin halin larura da kuntatar lokaci, sabida haka karanta (subhnallahi) kafa guda yana isar masa da wadatar da shi kuma wannan ... cigaba

Bahasul Karij-kan bahasin rashin halascin fara zikiri kafin kaiwa ga haddin ruku'u

Wuri: birnin Qum mai tsarki cibiyar Muntada Jabalul Amil-tareda Ustaz Assayid Adil-Alawi.

Lokaci: karfe 8-9 na safe.

Bahasi na 37, 22 ga watan Rabiu Awwal shekara 1442 hijiri.
... cigaba

Bahasul Karij-mas'ala ta 14 baya halasta fara zikirin ruku'u gabanin kaiwa ga haddin ruku'u

Lokaci: karfe 8- tara na Safe.
Fikhu 36 21 ga watan Rabi'u Awwal 1442 hijiri.
Mas'ala 14: baya halasta a fara karanta zikirin ruku'u gabanin kaiwa ga haddin ruku'u, haka zalika koda an durkus ga ruku'u gabanin nutsuwa da daidaita, haka baya halasta a dago daga ruku'u gabanin kammala zikirin ko kammala shi a halin dagowa daga ruku'u, da zai zo da zikirin cikin wannan hali da yanayi to sallarsa ta baci ... cigaba

bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana

wuri birnin Qum mai tsarki: Muntada Jabalul Amil Islami-tare da Samahatus Assayid Adil-Alawi
lokaci: karfe 8-9 na safiya
Usul (59) bakwai ga watan Jimada Awwal shekara 1442 hijiri.
Darasi na farko cikin ala'amari na biyu: cikin sanya lafazi don cimma wata ma'ana wanda ake kira a larabci da (wada'u).
Wada'au da rabe-rabensa:
Mawallafin yana cewa: al'amari na biyu: wada'au shi ne kebance lafazi don wata ma'ana da dangantakar da take tsakaninsu…
... cigaba

Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne

Wuri: Qum mai tsarki-cibiyar Muntada Jabalul Amil Islami-tare da Samahatus Assayid Uztaz Adil Alawi (h)
Lokaci: karfe 8 na Safe.
Fikhu (101)
22 ga Sha’aban shekara 1442
... cigaba

bahasul karijul fikhi shekara 1442 h 6 watan Jimada Awwal

bahasi cikin wajiban sujjada na (9) shine tsarkakuwar muhallin da za a dora goshi
wuri: Muntada Jabalul Amil Islami-tareda samahatus Assayid Adil-Alawi (h)
lokaci: karfe 8-9 na safiya.
Fikhu (68)
Cigaba kan abinda ya gabata cikin wajiban Sujjada: na tara shine tsarkin muhallin da ake dora goshi.
... cigaba

Bahasul karijul fikhi shekara 1442- Ruku’u

Fikhu (1) 23 ga watan Muharram shekara 1442
Fasalin Ruku’u:
Wajibi ne yin ruku’u sau daya a cikin kowacce raka’a cikin sallolin farilla da na nafiloli, face cikin sallar bayyanar ayoyin ubangiji, iata cikin sallar aya a kowacce raka’a a yin ruku’u biyar kamar yanda bayani zai zo a nan gaba shi ruku’u rukuni ne salla n abaci idan a ka barshi da gangan ko kuma cikin mantuwa da rafkana, haka tan abaci idan a kayi kari cikinsa cikin sallar farilla face sallar jam’i ita cikinta Karin baya cutarwa tareda niyyar bibiya, sannan wajiban da ya kunsa wasu al’amura ne:
... cigaba

Tura tambaya