Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
SHIN IMAM HASSAN A.S YANA DA WANI AIBU
lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

SHIN IMAM HASSAN A.S YANA DA WANI AIBU

 

Shin cikin tarihi ko riwaya an ambaci wani aibi kan Imam Hassan (a.s) ko da kuwa aibi a cikin halittarsa ne kamar misalin yanda tarihi ya kawo cewa Annabi Musa amincin Allah ya kara tabbata a gareshi yana da matsalar sarkewar harshe (in’ina)

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Hakika baki dayan A’imma tsira da amincin Allah ya kara tabbata a garesu sun kasance tsarkakakku daga dukkanin kuskure da nakasa da tawaya cikin halitta bayan Annabi (s.a.w) wannan wani tabbataccen lamari ne da ya samu tabbatuwa daga dalilai na yankan shakku daga wurinmu.

Tura tambaya