lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Imamu Ali shine hanya madaidaiciya

Imamu Ali {A S}shine hanya madaidaiciya .

Yazo a hadisai dadama a litatafan Sunna da Shi’a cewa Imamu Ali shi ne hanya madaidaiciya ita wanna hanya itace biyaya ga imamu Ali da halifufin da sukazo daga bayan shi a matsayi biyyawa manzan Allah {A W S} kuma dukkanin musulmi a duniya suna karantawa a cikin fatiha a kowata rana sau biya wanna aya  {اهدنا الصراط المستقیم}sanna yazo a wata ayar cewa ita wanna hanyar tana nufin ibada.

Saidai ita wanna hanya ta imam Allah ta kasu kasu biyu hanya a duniya dakuma a lahira,kuma ita hanyar duniya itace take samara da ta lahira Mufaddal yarawaito wani hadisi daga imamu Ja’afar a;yace natambayi imamu Sadig daggane da Siraxa wato hanya sai imamu ja’ar yace shi siraxa yana nufin hanyar sanin Allah ita kuma hanyar sanin Allah ta kasu kasu biyu xaya a duniya wace ita imamun dayake wajibine a bishi,duk kuma wanda yasan shi a duniya yakumayi rigo da shiriyar sa ,to zaizamo yatsallake siraxi na biyu wanda yake a lahira wanda yake shi gadace ta Jahannama duk kuma wanda yayi rigo da savani haka ,to ranar gobe qiya za’a turbuxashi a wuta.kamar yadda yazo a hadisi yayin da imamu Sajjad yana baiyana ma’anar siraxa yace babu shamaki tsakaninmu da Allah,kuma mune qofar Allah abun nufi duk wanda yaso yaje gurin Allah to dolane yafara da su yace kuma mune taskar ilimin sa kuma mun masu fasra wahayin sa wato al-qur’ani mai tsarki,kuma mune ginshigan imani da shi kuma mune masana sirrin sa.kuma Abu hamaza Assumali yarawaito wanna hadisin daga iamu Ja’far yayin da yatambaye shi akam ma’anar maganar Allah wadda take cewaقَالَ هَذَا صِرَاطٌ عَلَيَّ مُسْتَقِيمٌ»ma’ana yace wanna hanyace miqaqqiya zuwa gurina sai yace narantse da Allah imamu Ali shine wanna hanya shine kuma abun awo wato abun da ake auna gaskiya da qarya domin gana gaskiya.a wani hadisi kuma imamu ALI yana cewa mu mune hanya dakuma wasila zuwa ga Allah wacca duk wannda bai bitaba to sakamakonsa itace Jahanma,Allah kayi tir da wanna ,makoma. 

Tura tambaya