lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

?mai yasa mukeso musan Ahalulbait

Bisimillahi rahamanirrahim,

To wanna tabbaya imamu Aliyu zainul Abidina ya amsata to amma kafin amsar tashi A S zan xanyi sharar fage ,

Daga cikin adalcin Allah shine idan akasami cegaba a rayuwa to yakamata mutum yasami cigaba akan sanin Allah kai shi cigaba akan sanin Allah shine abun dayafi mihimmance akan cigaban xan adam sabo da shi xan adam yana da vangaruri biyu a rayuwar san afarko shi ne jikin sa amma na biyu shi ne ransa .to kashi abun da ake kira da Taknolaji wato ilimin fasaha to shi yana hidimtawa jikin xan adam ne amma shi ilimin Allah ko ilimin sanin Allah yana hidimtawa mutum ne a vangaran shi rai koma ruhi bugu da qari kuma ya hidimtawa jikin xan adam.amma kamar yadda mai tambaya yanuna a tambayar sa shine yakamata jikin xan adam yazamo shi ma’auni ga duk wani abu da mukeso muyi,to da zai zamo wasu daga cikin dabbubi suna gabammu kamar irin su giwa,zaki da sauran su.amma ma’auni na haqiqa shine hankali dakuma ruhin xan adam, to sabo da hakanema Allah a cikin littafin sa mai girma a cikin suratul Luqumana aya ta ashirin yace  سَخَّرَ لَكُمْ مَا فِ السَّمَوَاتِ وَمَا فِ الأرْضِ

Abun nufi Allah ya hurimuku abun da yake cikin sammai da kassai, sabo dahaka baikamata ba mutum yana kan babba matsayi sai kuma yace zai dawo matsayin qarshin qasa.to kaga idan kagamutu ya aikata haka to zakace tayiyu yasami taxin hakali kuwani abu da ban.kuma wani banbanci na biyu shi shi ilimi na ciga yana bincikene akan abun da Allah yahalitta amma shi ilimin sanin Allah dakum manzo da iyalan gidan sa ilimine na sanin wanda yahalicci dukan abubuwan da suke cikin sammai da kassai.kagato ashe wanna ilimine wanda yake da muhimmaci wanda shi yakamata yazamo a sahun gaba.to yanzu loqaci yayi da yakamata mubaiyana jawabin da imam Aliyu Zainal Abidin yabada daggane da wanna tambaya amma zamu kawoshi a duqqule, ilimin da Allah da manzansa suka nufemu da musan shine haqiqanin ilimi wanda zai kaimu zuwaga dacewa a duniya da lahira,to hakanne tasa dolene ya zamo munkaranta tarihin manzamu da iyalan gidan sa domin cimmawa wanna hadafin da Allah yanufemu da shi na dacewa a duniya da lahira.to da wanna dalilinne yasa dolane mukaranta tarihin abun da yafaru a addinimu da kyau dakuma takatsatsan domin isa ga abun da Allah yakeso mu’isa zuwa gareshi.

To aqarshe muna roqonqa Allah da kaqaramana sanin kaka da annabika dakuma iyalan gidasa Amin. 

Tura tambaya