lisdin makaloli
sababun makaloli
makaloli
Mukalolin da akaranta dayawa.
sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- » Hasken haskaye nutsuwar zukata
- » sakafa da sakafantacce a mahangar muslunci
- » YAYA ZAN RUBUTAWA YARA KISSA
- » falsafa da siyasa a cikin muslunci kashi na farko
- » Addu’o’i da wuridai masu tarin yawa tareda ba’arin tasirinsu na duniya da lahira
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- » ME YASA YAN SHIA SUKE KIRAN SUNAN YAYAN SU DA ABDU ALI KO ABDU ZAHRA……..?
- » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- Tarihi » Me ya sanya Imam Sajjad (a.s) bai yunkura ba don kafa hukuma?
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SAUTIN KIRAN HANKALI-TARE DA AYATULLAH ASSAYID ALI-ALAWI
- » Imam Sadik (as)
- Tarihi » Ayyukan sakafa da hidima da gwagwarmayar Imam Sajjad
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
An hakaito
cewa wani mutum tsoho ya kasance yana zaune cikin jirgin kasa tare da `dansa da
shekarunsa zasu kusan 25, dukkanin Alamomin nishadi da annashuwa sun bayyana a
fuskar wannan matashi da yake zaune kusa da tagar jirgi, sai ya mika hannunsa
cikin taga ya fitar da shi waje yana jin iska yana mai daga murya kwarmata ihu yana
cewa (baba ka ga bishiyoyi suna tafiya suna komawa bayanmu!) sai wannan tsoho
yayi murmushi yana mai biyewa annashuwa da nishadin `dansa, a daidadi kusa da
su akwai wasu ma'aurata da suke sauraron tattaunawa tsakanin `da da Uba, hakan
ya sanya suka dan takuru ta kaka za a ce katon yaro matashi `dan shekara kusan
25 ya dinga wannan tasarrufi na kananan yara, kwatsam sai wannan matashi ya
kara kwarmata ihu yana cewa (babana kalli kwalabati da abinda yake cikinta
kalli hadari da girgije suna tafiya tareda jirgin da muke ciki) sai wadannan
ma'aurata suka cigaba da shan mamaki cikin tasarrufin wannan matashi, ruwan
sama ya fara sauka digon yayyafi na ta sassauka kan hannun wannan matashi wanda
ya kasance cikin nishadi, sai ya kara kwarmata ihu yana cewa (baba kalli sama
na zubar da ruwan sama ga ruwan yana shafar hannuna! Baba kalli ) a wannan
lokaci wadannan ma'aurata sai suka gaza cigaba da zuba ido sai suka tambayi
wannan tsoho: (me yasa ba zaka je ganin likita ba domin magance cutar da take
damun `danka?) sai wannan tsoho yace(daga asibiti muka dawo yanzun nan Allah ya
azurta shi da fara gani tun zuwansa wannan duniya)
Natija daga wannan hikaya: kada ka gaggauta
yanke hukunci gabanin sanin hakikanin al'amaura
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Taskar Adduoi 5
- Son husaini ya haukatar dani
- BEGEN SHUGABAN SHAHIDAI YA ZAUTAR DA NI
- Adalci hadafin daukacin addinai
- MALAMAI KAN TAFARKIN HUSAINI
- Mai ceton baki dayan al’umma Al’imamul Muntazar
- Abuta ko qawance
- TUFA barbeloli masu yawan gaske sun sauka kan wata qatuwar bishiya, sannan iskar ta kasance iskar kak
- sakafa da sakafantacce a mahangar muslunci
- Bahasul karij: cikin ayyana kammalalliyar surar da za a karanta a sallah.