sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » WANI TSONI DAGA HASKE DAGA RAYUWAR AYATULLAHI MUKADDISUL ARDABILI (KS)
- » falsafa da siyasa a cikin muslunci kashi na farko
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- » KARIJUL FIKHU 24 MUHARRAM CIKIN MAS'ALAR HALASCIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA MUDLAKAN CIKIN SALLOLIN NAFILA KO DA KUWA YA KAI GA KARANTA RABI
- » Shawarwarin Ayatollah samahatus sayyid Adil-alawi kan ilimin sanin halayyar dan adam
- » Ta wacce hanya mutum zai zama Arifi
- » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- » KARIJUL FIKHU 14 GA WATAN SAFAR CIKIN MAS’ALAR BAYYANA KARATU DA BOYESHI CIKIN SALLOLI
- » Falalar ilimi da malamai
- » Kur’ani cikin rayuwar imam kazim tare da alkalamin shaik abdul-jalil mikrani
- Fikhu » taklidi shine riko da ra’ayin wani domin aiki da shi a far’aiyyat ko kuma lazimtarsa cikin akidu
- » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- » Taskar Adduoi 2
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
An nakalto wata kissa da take bayyana kyawuntar dabi’a da badinin babban Marja’in shi’a a zamaninsa a’amarin da yake sanya mutum ya tsaye ya mamaki; yayinda aka nakalto cewa wata rana yana yawo cikin filin ginin Kabarin Imam Sarkin muminai Ali (as) sai wani mai ziyara ya tambaye shi a ina ne zai wanke kayansa ? yayi masa wannan tambaya ba tareda ya san wanne mutum yake tambaya ba, sai Mukaddisul Ardabili yace masa bani ni in wanke maka da kaina!
Wannan wani abun buga misali ne kan duk wani da zai kawo uzuri kan kauracewa hidimtawa muminai maziyarta, wannan wani al’amari ne da yake bayyanar da hakika mai kayatarwa tsarkakka ga wannan bawan Allah wanda samun irinsa ya karanta a wannan zamani.
Bayan yaje ya wanke sai ya dawo wajen wannan Maziyarci ya mika masa kayan a wanke, daidai lokacin da yake hannanta kayan gareshi sai daya daga cikin wanda suka san koshi wanene ya gansu, sai ya zo ya tambayi wannan Maziyarci shin ka san ko wanene wannan da ya wanke maka kayanka? Wannan babban Marja’in shi’a ne, sai wannan Maziyarci ya kama neman uzuri , sai Ayatullahi Almukaddisul Ardabili ya bashi amsa da cewa: ai kai ne kai mini falala kai kake da abin gori kaina saboda kai fa Maziyarcin Sarkin muminai ne amincin Allah ya kara tabbata a gareshi.
An nakalto cewa Sahibuz Zaman (af) ya saka masa da yin maraba da shi duk sanda yayi niyyar ziyara ta yanda kofofin haramin suna budewa gabansa ba tareda an sa makulli an bude su, me yafi girmama daga haka daga tsarkaka da falala! Sai ku lura yak u ma’abotaDaga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- daga amsar Ayatullah Sayyid Adil ya baiwa D.r Kubaisi
- NAU'UKAN HAJJI DA WASU BA'ARIN SIRRIKANSU
- Addu’o’i da wuridai masu tarin yawa tareda ba’arin tasirinsu na duniya da lahira
- kunya a musulinci
- fassarar alheri da kashe-kashensa zuwa kasi da ami kebantacce da gamamme
- MALAMAI MAGADA ANNABAWA_TARIHIN SHAIK JAFAR TUSTARI.
- MASH'ARUL HARAM
- Darussan hauza> darasin bahasul karijul fikhu shekara ta 1438-1439 watan rabi'u awwal hijri-bayani kan cin karo da juna tsakanin riwayar sahihatu Halabi mai shiryarwa zuwa ga halascin yanke sallah gabanin shiga ruku'u cikin wanda ya manta yin kiran sa
- Kowacce rana ashura ce kowacce kasa ma karbala ce
- Arziki da ni'ima_tareda Alkalamin Assayid Ali bn Husaini Alawi