b Matsalolin matasa
lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Matsalolin matasa

Amsa:

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

Ina baka shawara da kayi hakuri ina fadin haka sau dubu kayi haƙuri, saboda Allah ya umrace mu da yin haƙuri cikin fadinsa madaukaki:

﴿إِلاَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ﴾،

Sai dai wadanda sukai imani sukai aiki nagari sukai wasicci da kyawawan ayyuka sukai wasicci da haƙuri.

Kada ka debe tsammani daga rahamar Allah mayalwaciya sannan ka laizmci karanta bismillah cikin kowacce rana sau ɗari cikakkiya ba tareda yankewa ba

Allah ne abin neman taimako

Tura tambaya