Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Ta yaya za mu iya karbar ko dogaro da masdarin hadisi tareda cewa kwafin asalin masdarin wasu ba’arin malamanmu sun karbe shi ne da kyautata tsammani ba tareda sun san asalin marawaicin hadisin ba ko sun taɓa ganinsa
lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Ta yaya za mu iya karbar ko dogaro da masdarin hadisi tareda cewa kwafin asalin masdarin wasu ba’arin malamanmu sun karbe shi ne da kyautata tsammani ba tareda sun san asalin marawaicin hadisin ba ko sun taɓa ganinsa

Amsa

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

Abinda ya dace da wasu masadir ɗin daban daga babin komar da masadirai zuwa ga wasu masadiran babu laifi cikin haka, dama cikin abubuwan da suka dayantu idan ya kasance isnadin daga isnadin da ake dogaro da shi ne to babu matsala, haka idan ya kasance cikin abubuwan da ba na farilla da wajibi ba nan ma babu laifi daga babin saukakawa cikin dalilan sunnoni kamar yadda wannan shine ra’ayin da muka zaba.

Allah ne masani.

Tura tambaya