lisdin makaloli
sababun makaloli
makaloli
Mukalolin da akaranta dayawa.
sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Malamai sune magada Annabawa
- » Imam Bakir (as) babban malamin daga gidan Annab (s.a.w)
- Tarihi » Rayuwar Imam Aliyu Bn Husaini Assadaj atakaice
- » Tambaya a takaice: ya zo cikin hadisi hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadisi
- Tarihi » Raya ambaton Ashura
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhu bahsin taklidi- da ace ra’ayin mujtahidin farko zai saba da Mujtahidi na biyu da ya koma gareshi
- » bayanin annabta
- » falsafar humanism (mutumtaka) ka'ida ce ta mazhabar Almaniyanci
- Fikhu » BAHASUL KARIJ 7 RABIUS SANI 1441 H, CIKIN MAS'ALAR SAMUN IKO KAN SANIN MAS'ALA DAIDAI LOKACI DA LOKACI YA KURE
- » Abuta ko qawance
- » Adalci hadafin daukacin addinai
- » MALAMAI MAGADA ANNABAWA_TARIHIN SHAIK JAFAR TUSTARI.
- Fikhu » Karijul Fikhu bahasi cikin kira'a da bayyanar da haruffa.
- » Yanzu ba zaku yi duba zuwa ga Rakumi ba yaya aka halicce shi_ ina fuskar kamanceceniya
- Tarihi » Ayyukan sakafa da hidima da gwagwarmayar Imam Sajjad
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Addu'a ita ce kur'ani mai tashi zuwa sama, hakika manzo mafi karamci Muhammad (s.a.w) da A'immatu Ahlil-baiti (a.s) sun himmatu da addu'o'i himmatuwa matuka, saboda ita addu'a ita ce mai warkar da zukata ita magani ce ga ciwuka, ita ce mai tsaftace zukata kuma makullin amsawar ubangiji da biyan bukatu, hakika A'immatu Ahlil-baiti sun bar mana dukiya mai tsadar gaske da tsarki daga addu'o'i masu tsaftace ruhi cikin fannoni mabanbanta daga addu'o'i da wuridai da Azkaru.
An ambaci cewa Sayyid ibn Dawus babban malamin da babu kamarsa a zamaninsa wanda dakin karatunsa ya kasance ya cika da litattafai da mujalladan addu'a kusan dari takwas wanda ya rawaito daga A'imma tsarkaka.
Wannan yana nuni kan girmamar addu'a da tasirinta mai isarwa cikin rayuwar mutum, lallai hakan yana kawo wanyewa lafiya da rashin zamewa daga kan shiriya da kauracewa duniya da komawa ga Allah da tanadi don lahira, da neman Allah ya yiwa bawa mu'amala da ludufinsa da karamcinsa da abin da yake ahalinsa, da samun azurta cikin gida biyu da haske da shiriya da sanin Allah da kaiwa zuwa ga kamala mudlaka da mudlakar kamala, da narkewa cikin zatin Allah matsarkaki madaukaki.
Bai buya ba a wurin ma'abota hankula cewa addu'ar da take samun amsuwa tana da sharudda wadanda malaman wannan fanni suka ambata, kamar yanda ya zo cikin littafin (Jami'ul Sa'adat) na Allah ya jikan rai Annaraki, da littafin (Mahajjatul Baida'u) na malam Faizul Kashani, da (Uddatu Da'i) na ibn Fahad Hulli da sauran litattafan Sayyid ibn Dawus, da littafin (Mafatihul Jinan) na Shaik Abbas Qummi, da gomomin litattafai da suka kan addu'o'i da Azkaru da wuridai.
Daga cikin mafi muhimmancin sharuddan: shi ne cikakken sanin Allah, da kuma aiki da abin da yake hukuntawa, da hallaro da zuciya da tausasata da jin kanta, da tsarkake kasuwancinka da neman halas, da biyayya ga Allah da manzonsa da A'imma tsatsonsa, da iklasi da tak'wa da yakini kan cewa Allah zai amsa, Imam Sadik (as) yana cewa:
«إذا اقشعرّ جلدک ودمعت عيناک ووجل قلبک ، فدونک دونک فقد قصد قصدک
Idan fatarka ta kwansare ta yankwane idaniyarka ta kwararar da hawaye zuciyarka ta razana, ka karba ka karba hakika ka cimma abinda kake buri.
da tsarkake badini da fuskantar Allah matsarkaki da ikirari da zunuban da ka aikata da kyautata zato da Allah matsarkaki.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- gudummawar imam sadik (as) cikin gina al'umma ta gari
- Bahasul karij: Fikihu zama na (103) kashi (1)
- Kowacce rana ashura ce kowacce kasa ma karbala ce
- Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- JIFAN JAMARAT
- WANENE YA FI HATSARI TSAKANIN NAFSUL AMMARA DA SHAIDAN?
- dangantakar addini da siyasa
- Malamai sune magada Annabawa
- YAYA ZAN RUBUTAWA YARA KISSA
- Taskar Adduoi 3