lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Wasikar Najashi


Wasikar Najashi

Yayinda Najashi ya nemi shawara daga imam kan mutanen da zai aiki da su kuma idan yayi aiki da su hankalinsa zai kwanta  saboda gudun mutanen da za su ci amana, sai imam ya bashi siffofin mutane da zai samu hutu idan ya basu aiki yace: mutanen da za ka baiwa aiki sune mutumin da yake da imani da aikin da ka sashi wato wanda yake imani da kasarsa ya na da sanin makamar aiki, sannna yace masa ka jarraba makusantanka {manya ma'aikata da suke kusa-kusa da kai} ka jarraba su jarrabawa biyu idan ka ga cewa akwai shiriya tare da su to ka rike su hannu bibiyu {amma wannan bai nufin ka daina kontirol ba} sannan yace: ka yi hattara da bayar da wani dirhami ko sanyar da wani tufafi ko dorawa wani kan wata dabba ga wani wanda yake mawaki don yana yabonka ko ya ne maka dariya ko ya ne maka barkwanci ko raha ka sani idan ka bayar ba don Allah don wadannan abubuwan idan ka baiwa mawaki ko wanda ya barkwanci ko wanda yake raha a gida kaffarar wannan ka samu wani mutum salihi shima kai masa kyautar da kaiwa wancan mawaki kyauta, yace kyautarka

Da ka mallaka ta kasance ga runduna da yan sako kuma dukkanin abinda ka son sarrafa shi ya zama cikin ayyukan alheri da tsira da sadaka ka da ta kasance a hanyar ashararanci a hanyar holewa  a hanyar bata al'umma.

  ka ba da ita ga wadanda suke kewaye da kai da masu taimaka a cikin ayyuka da masu kula da tsaron kasa da masu kula da dukiyar kasa da masu kula da ilimi  ya zamanto sune suka fi kowa samun kyautarka a farko.


Tura tambaya