sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- » Addu’a mabudin ibada
- Fikhu » Raben-raben Takiyya
- » Nasiha ga masu shirin yin aure: kada kuyi gaggawa cikin zaben wadanda zaku aura
- » Karin karfin hadda
- » daga amsar Ayatullah Sayyid Adil ya baiwa D.r Kubaisi
- » Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- » Hakuri kan mutuwa `da daga cikin Kur'ani mai girma
- Tarihi » gwagwarmayar Imam Hadi da Gullatu
- » DAGA ZANTUKAN IMAM MUHAMMAM BAKIR A.S
- Fikhu » BAHASUL KARIJUL FIKHU 19 RABIUS SANI 1441 H, JERANTAWA TSAKANIN FATIHA DA SURA DA TSAKANKANIN KALMOMINSU DA HARUFFANSU 47
- » Imam Aliyul Hadi (as) a cikin tsakiyar Zakuna
- » Addu’a ita ce sirrin ibada
- » KARIJUL FIKHU 24 MUHARRAM CIKIN MAS'ALAR HALASCIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA MUDLAKAN CIKIN SALLOLIN NAFILA KO DA KUWA YA KAI GA KARANTA RABI
- » Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Ummul Masa’ib Haura’u Zainab diyar sarkin muminai Ali bn Abu dalib (as)
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Da sunansa madaukaki
Abu na farko farko cikin gamammun akidun wahabiyawa na bata shi ne ra'ayinsu cikin tauhidi wanda ake kidaya shi asali daga asalai da kuma kasantuwarsa asasin addini.
1- hakika wahabiyawa sun tafi kan surantawa da jikkanta Allah da siffanta shi da cewa Allah matsarkaki shi jiki ne amma ba kamar ragowar jikkuna ba, yana da dukkanin abin da mai jiki yake da shi tun daga fuska hannaye kafafuwa, lallai shi yana dasurar shagirin saurayi wanda gashing emu bai tofo a fuskarsa, gashin kansa a warwatse yake ba tare da tajewa ba, kamar yadda yana da yanayi irin na mutane daga zaunawa da kwanciya kan gadon bayansa da dora kafarsa daya kan daya, sanya takalmin zinariya da dai sauransu.
Ya yinda ya tabbata cewa shi Allah matsarkaki babu wani abu da yake misalinsa, sai suka ce shi jiki ne amma ba kamar ragowar jikkuna ba, yana da yanayi ba irin yanayin ragowar mutane ba, bari dai da abin da ya kebantu da zatinsa na ubangijintaka.
2- kamar yadda Allah yana da karaga daga bangaren sama lallai shi yana saman halittunsa[1]
Lallai shi Allah ya na saukowa daga karagarsa kamar yadda mai huduba ke sauka daga kan mimbarinsa, hakan na faruwa ne ranar juma'a daga kwanakin karshe sati, yana zama tare da annabawansa kan karaga, bayan kammala zama sai ya kara komawa kan karagarsa.[2]
3-Lallai al'amarin yadda yake shi ne za a ga Allah mai girma da daukaka ranar kiyama gani na kwayar ido karara[3]
Suna kafa dalili kan baki dayan hakan da cewa duk abin da ya kasance mafi cika da kammaluwa shi ne mafi cancata da a ganshi da idaniya, to tunda shi Allah ya kasance mafi kammala cikin samuwa to shi ya fi cancanta da a ganshi da kwayar ido[4]
4- sannan suna cewa lallai Allah yana da kwauri da kafa yana kuma sanya takalmin zinariya, lallai shi yana saukowa cikin kowanne dare daga kan karagar al'arshinsa ya zuwa sama ta daya, lallai shi a daren Arafat yana kusantowa daga kasa har ya dinga amsa addu'o'in bayin sa, lallai shi yana tambayar jahannama (shin kin cika) sai ta ce (shin akwai kari ne) sai Allah ya sanya kafarsa a cikin wuta sai wuta ta dinga cewa kat kat, ma'ana ta cika, da dai makamantan wadannan daga gurbatattu akidu batattu cikin dayanta Allah matsarkaki madaukaki.
[1] Kuna iya komawa littafin minhajul sunna na ibn taimiyya bugun misra bugu na shekarar 1321 mu 1 sh 137 hakam ma majmu'u fatawa m 5 shy 137. Da tauzihul makasid na ibn kayyumu aljauzi bugu na uku bairut m 1 sh 234. Sharh tauhid na sualaiminu ibn Abdullah ibn mohd ibn abdul-wahab m 1 sh 659 da sauransu.
[2] Kuna komawa cikin littafin ibn taimiya mai sauna ijtima'I juyush islamiya bugun bairut darul kutub ilmiyya m 1 sh 51 ; majumu'u fatawa m 5 sh 55. Ko kuma ibn kayyum akjauzi cikin zdul ma'ad bugun bairut mu'assatau darul risala. 399- 11407
[3] Kuna komawa minhajus sunna bugun mu'asssatu kurdaba bugun na farko 1406
[4] Minhajus sunna: m 1 sh 341
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Jarrabawar Allah mai girma da `daukaka ga wasiyyan annabawa cikin rayuwar annabawa (as)
- FIKHU 13 GA WATAN SAFAR 1441 WAJIBI MAZAJE SU BAYYANA KARATU CIKIN SALLARA ASUBAHI
- Bahasul karij: cikin ayyana kammalalliyar surar da za a karanta a sallah.
- Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- Mai lamintar da Barewa
- DAN KASUWA DA MAI KETARA
- Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- Malamai sune magada Annabawa
- Darussan hauza> bahasul karijul fikihu 22 ga rabi'u Awwal shekara ta 1439 hijri- zartar da istis'habi da hujjiyarsa cikin shakka sa'ilin shafe shari'ar data gabata da mai riskuwa (38) Birnin Qum mai tsarki- tare da samahatu AyatollahAssayid Adil-Alawi