sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » BEGEN SHUGABAN SHAHIDAI YA ZAUTAR DA NI
- » Kashe-kashen ma'arifa
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- » Malamai magada Annabawa (2): takaitaccen tarihin Ayatullah Assayid
- » Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- » Kyawawan halayen likita ne a muslunci
- » Fushi da hakuri
- » Shin asasin ilimummukan shi’a an samo su ne daga Ahlus-sunna
- » Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- » Kudin ruwa na ruwa ne
- » Yanzu ba zaku yi duba zuwa ga Rakumi ba yaya aka halicce shi_ ina fuskar kamanceceniya
- » Taskar Adduoi 2
- Tarihi » nasiha da nusantar al'umma
- » KARIJUL FIKHU 16 MUHARRAM 1441 H- YA HALASTA YIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA CIKIN ZABI MATUKAR BA AKAI GA KARANTA RABI INBANDA FATIHA DA IKLAS
- Fikhu » KARIJUL FIKHU 21 RABIU AWWAL SHEKARA 1441 H TA’ARIFIN IJTIHADI A LUGGANCE DA ISDILAHI
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Nasiha ga masu shirin yin aure: kada kuyi gaggawa cikin zaben wadanda zaku aura
Ina farawa da sunan ubangiji mahaliccin dukkkanin halittu tsira da aminci su kara tabbata da dawwama ga fiyayyen halitta Muhammad da iyalansa tsarkaka
Bayan haka: hakika zabar aboki ko abokiyar tarayya wani abu ne da ke motsawa cikin zuciya dukkanin matashida matashiya da suka isa aure suka kai ga nunar hankali da tunani, wannan zabe yana bukatuwa zuwa ga dokn bincike da zurfafa tunani domin kansa ne samun farin ciki cikin baki dayan rayuwarsa ya dogara, tunanin yaya zan zabi abokiyar zama ko abokin zama na dimauta dukkanin masu niyyar aure, wadannan sharudda da siffofi suka zama lazimi dole abokin tarayya ta ya cika gabanin zabarsa ko zabarta, wanne abu ne ma'aunu da sikeli cikin zabar abokin zama, wanne matakai na larura da rayuwa auratayya za ta doru kansu?
Domin samun amsoshin wadannan tambayoyi zamu tuntubi janaral sakatare na Hizbulllahi Lubnan Shaik Na'im Kaseem
Yaya shari'ar muslunci ta ke kallon mafhumin aure?
Ayar kur'ani mai girma ta tattaro gamammiyar fuskanta da muslunci ya shata ta cikin batun aure:
(ومن آياته أن خلق لكم من أنفسكم أزواجاً لتسكنوا إليها وجعل بينكم مودة ورحمة إن في ذلك لآيات لقوم يتفكرون)
Daga cikin ayoyinsa ya kagar muku da matayen aure domin ku samu nutsuwa garesu ya kuma tsakaninku ya sanya kauna da rahama lallai cikin hakan akwai aya ga mutanen masu tunani.
Hakika na karkasa unwanul am zuwa mihwari uku: na farko: kowanne daya cikin biyun ya fara sanin cewa halittarsa bata da banbanci da ta dan'uwansa a wurin Allah ta'ala, sannan wajibi kowannensu ya la'akari da cewa yana zaune da mutum ne da yake tattare da siffofin mutum na gamagari.
Mihwari: cikin wannan mihwari yayi bayanin hadafin yin aure, shine cewa miji ya samu nutsuwa da matarsa ita haka ta nutsu da mijinta da ma'anar samun kwanciyar hankali, wannan yana bukatar a samu kauna da jin kai a tsakanin juna.
Mihwari na uku: shine fadinsa madaukaki:
(إن في ذلك لآيات لقوم يتفكرون)،
Lallai cikin hakan akwai ayoyi ga masu tunani.
Sannan bugu da kari cikin hakan akwai kira ga mutum da yayi tunani ya tabbatar ya samu cikakken sani da tsinkayar hakika dangane da aure da dabi'unsa da haduffansa, saboda idan ya samu fahimtar ma'anar aure to hakan zai bashi damar tsara abinda ya kamata, sai dai cewa idan bai zurfafa tunani kan abinda Allah maduakaki ya halitta da kuma abinda ya hukunta kanshi ba to zai rayu cikin raurawa da rashin nutsuwa.
Saboda haka wadannan sune mihwarori na gaba-gaba cikin samun ingantacciyar zamantakewar auratayya da kyakkyawar makoma, sai dai cewa kafin aure mene ne ma'aunai cikin zaben aboki ko abokiyar zama da siffofinsu da kuma abinda shari'ar muslunci tayi bayani da hadisan Imamai (as) ?
Riwayoyi sun tattaro wasu adadin unwanai sun kuma iyakance su cikin unwani biyu na tushe:
Unwani na farko shine riko da addini, unwani na biyu kyautata zamantakewa da juna, saboda wannan ne ma manzon Allah (s.a.w) ya zantar damu wadannan siffofi biyu, riwayar ta ambaci cewa akwai wani mutum ya zo wajen Imam Bakir (as) da ya bashi labarin kan irin wahalar da yake ciki da tsanani wajen samawa diyarsa miji, sannan ya ambaci sinfofin da suka dabbaku kansa matsayinsa na uba ya kuma fatan ace irin wadannan siffofi ko da kadan sun dabbaku kan wanda zai bawa diyarsa, sai Imam (as) ya bashi amsa da cewa na fahimci dukkanin lamarin diyarka lallai ka sani cewa ba zaka ka samu mutum misalinka ba, saboda ka daina duba cikin hakan, Allah yayi maka rahama, ka sani lallai manzon Allah (s.a.w) yace:
«إذا جاءكم من ترضون خلقه ودينه فزوجوه، وإلّا تفعلوه تكن فتنة في الأرض وفساد كبير».
Idan mutumin da kuka yadda da addini da dabi'unsu ku aurar masa, idan kuka ki yin hakan fitina da fasadi mai girma zasu afku ban kasa.
Amma me ya sanya wadannan sharudda biyu suka banbanta da ba'arinsu tareda ilimi.
Shin shui riko da addini ya kunshi kyawawan dabi'u? sakamakon yayi nufin bayyana mana cewa abin bukata shine sauya riko da addini da bayyanar da shi da cikin alakar ma'aurata ta yau da gobe, riko da addini bai wadatarwa cikin fatar baki kadai da da'awa ko kuma cikin tara kakkausan gemu da yawan sallah da azumi, saboda miji nagari shine wanda wadannan sharudda biyu ke tabbatuwa cikinsa, sai dai cewa ya zamo dole mu waiwayi takalifin miji da rawarsa cikin abinda ya rataya da ciyar da iyalinsa da tsayu kan jagorantar iyali, wadannan al'amura ne biyu cikin da'irar wajiban da suke kan miji
* عن الرسول (ص) أنه قال: الكفوء هو من يكون عفيفاً وعنده يسار،
Ankarbo daga manzon Allah (s.a.w) cewa yace: tsara cikin aure shine wanda a kasance mai kame kai kuma yake da iko.
Ta yaya wannan riwaya za tai mana bayanin wannan lamari?
Wannan riwaya tana jan hankali zuwa ga ikon namiji kan ciyarwa, saboda mas'alar bata takaita cikin kyawunta zamantakewar aure cikin da'irar kyawun dabi'u ba kadai ko kan mutumin da ya fifita da kebantattun siffofi ba, ya zama dole kari kan wadancan siffofi nasa ya kasance yanada wani aiki da yake yi da zai dauke hidimar iyalinsa, ta yanda iyalinsa ba zasu ga gazawarsa ba kan hidimar iyali, a wannan wuri ya kamata mu jawo hankali da a gane cewa abinda ake nufi iko shine samun ikon ciyarwa.
Mene ne bayani dangane da ma'aunai na hankali da gangar jiki wadanda ake ganinsu matsayin abubuwa masu muhimmanci cikin gina iyali masu lafiyar hankali?
A dabi'ance, akwai wasu siffofin da ake da bukatarsa gwargwadon yadda daidauku da indsa mahallan rayuwa mabanbanta da juna, alal misali matashiya yar jami'a adaidai wannan lokace akwai wani saurayi da bai iya karatu da rubutu ba ko kuma ace yana can kasa da ita a matakin karatu, gaskiya ni bana bata shawarar ta aure shi, saboda zata jin kuntatuwa cikin rayuwarta ta yau da gobe sannan shima zai dinga jin kaskantuwa a gabanta bisa fifikon da take da shi kanta, sai dai hakan bai nufin wannan bai dace da wata yarinyar ba da siffofinta ka iya kasancewa mai ilimi ta kuma dace da mustawansa. to a iran wannan muhalli zai kasance mafi alheri mazaje gareta.
Wani misalin za a iya samun wani mutum mai wata larura a jikinsa adadai wannan lokaci mustawan kyautatar dabi'unsa da rikonsa da addini ya lullube wannan larura ta jiki, idan yarinyar ta shirya ta zauna da shi ba tareda damuwa da larura jikinsa ba sannan kuma shi ya kasance yana yalwar hannu da zai iya dauke hidimdimunta tareda wannan larura da yake da ita to anan babu matsala cikin auranta da shi a shari'ance ya halasta, saboda haka ba zamu iya tilasta ta ba aurensa ba tareda wannan larura kadai dai zamu karfafeta da cewa ta karkatar da kallonta zuwa ga rikonsa da addinin da kyawuntar dabi'arsa da ikon da yake da shin a dauke nauyinta kada kallonta ya shallake hakan game da shi, sai dai cewa muna iya wasu ba'ari nasiha kada suyi irin hakan sakamakon banbantar dabi'ar rayuwarsu shi da ita.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- SHIN MUTUM YANA DA ZABI KO KUMA AN MASA TILAS NE_TAREDA AYATULLAH ASSAYID ALI-ALAWI
- Hikayar SOYAYYA
- Mace da tawayarta
- Imam Bakir (as) babban malamin daga gidan Annab (s.a.w)
- SHAHARARRUN MALAMAN DUNIYAR MUSLUNCI
- Manzon Allah (s.a.w) malami ne kuma mai ceto ne
- MENE NE YA SANYA AKA HAIFI ALI (AS) A CIKIN DAKIN KA’ABA
- Tambaya a takaice: ya zo cikin hadisi hazrat Fatima (as) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi sannan Fatima lokacin haduwarta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za ai bayani kan wannan hadisi
- Taskar Adduoi 1
- Sirri daga sirrikan Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)