lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Ta wacce hanya mutum zai zama Arifi

.

 

Amsa:

Da sunan Allah mia rahama mai jin kai

A takaice, lallai shifa irfani yana daga cikin kwazazzabo mai hatsarin gaske, lallai shi tarko shaidanu ne, ya zama dole ka samu malami da zai nusantar da kai kan wannan hanya mai ban tsoro da hatsari ma’abociya kayoyi masu huda kafafu da halakarwa, Imam Sajjad (as) yace:  

  

 ( هلك من لم يكن له حكيم يرشده )

Ya halaka Duk wanda bai da murshidi da malami dai dinga shiryar da shi.

 

Sannan komawa ga litattfan irfani lallai abune mai hatsarin gaske, sai dia cewa mafi kusancin hanya wacce take da aminci da lamini shine (tsoran Allah) kuji tsoran Allah zai sanar daku, duk wand ayaji tsoran Allah zai sanya mishi mafita ya kuma azurta shi ta inda baya tsammani.

Wannan arziki ya tattaro arzikin zahiri dana badini wa da daga cikinsa akwai shi irfanin na nazari da amali

Tura tambaya