sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Addu’a mabudin ibada
- » SIRRIKAN ARAFAT
- » Mai lamintar da Barewa
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- » Kada ku riki wannan kur'ani abin kauracewa
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
- » KARIJUL FIKHU 14 GA WATAN SAFAR CIKIN MAS’ALAR BAYYANA KARATU DA BOYESHI CIKIN SALLOLI
- » dayanta Allah a cikin ibada
- tafsir » Kada ka cutar da wanda kake baiwa Sadaka
- » Addu’o’i da wuridai masu tarin yawa tareda ba’arin tasirinsu na duniya da lahira
- » Taskar Adduoi 2
- » Malamai magada Annabawa (2): takaitaccen tarihin Ayatullah Assayid
- » KARIJUL FIKHU 24 MUHARRAM CIKIN MAS'ALAR HALASCIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA MUDLAKAN CIKIN SALLOLIN NAFILA KO DA KUWA YA KAI GA KARANTA RABI
- » Falalar ilimi da malamai
- » Bahasul karij: Fikihu zama na (103) kashi (1)
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
cigaba kan zaman da ya gabata: cikin ayyana sura kammalalliya cikin karatun sallar farilla a raka'a ta farko da ta biyu da ayyana ta tare da ayyana basmalar ta, daga manyan malamai akwai wadanda suka tafi kan wajabcin ayyana ta daga cikinsu akwai wanda ya tafi kan fatawa shi ne rashin wajabcin ayyanawa duk da cewa ihtiyadi istihbabi shi ne ayyanawar, dukkanin magana daga annabi ake danganta ta (shi dalili yana tattauna ba'ari cikin dalilansa kamar yanda ya gabata garemu daga abinda manyan malamai wannan zamani biyu suka fada ma'ana Assayid Hakim da Sayyid Ku'I Allah ya tsarkake ruhinsu)
maganar ba cikin basmalar suratul fatiha ba ne lallai ita cikinta babu wani sabani kan kan wajabcin ayyana ta domin ita daya daga cikin ayoyin surar ce guda bakwai, kadai magana na cikin basmalar surar da ake karantawa bayan fatiha, wasu sun tafi kan wadatuwa da iya basmalar surar fatiha da niyyar tarayya tsakanin basmalolin, saboda hgaka ba zai ai la'akari da ayyanawa la'akari da cewa abinda aka umarta akawo shi ne kulli dabi'I daga sura da ya tattara tsakankanin daidaikunsa, sakamakon kasantuwar basmala wani yanki daga gareshi sai ta kasance kulli dabi'i, duk wanda ya kawo ta da niyya mai tattarowa daga hakika ya massalata kamar misalin wanda ya karanta sura da niyya jami'I mia tattara hakika shima ya masala, saboda haka basmala da niyyar jami'i tana dacewa ta riskar masa sauran ayoyin daga dabi'I din sura da aka umarta, kamar yanda dabi'I din sura da niyyar jami'ii tana dacewa da riskar basmala, wannan shi ne ra'ayin da Muhakkikul Hamadani ya zaba kamar yanda aka hakaito hakan daga gareshi.
Sai dai cewa an yi masa ishkali kansa: da cewa abin da aka umarta da yi duk da cewa ya kasance dabi'I din sura da yake gasgata kan kowacce sura tare da yankunanta, a bayyane yake cewa yankunan kowacce sura akwai wani kebantaccen kaso daga basmala da ayyanannen dayantau ba tare da dabi'I jiyayye tsakanin abinda akai tarayya cikin sa tsakankanin dukkanin surori, a wannan lokaci ya zama dole a samu wannan yanki daga rataya da niyya da wannan kebantaccen kaso, wannan na nuni nzuwa ga ayyana sura tare da ayyanuwar basmalarta.
Gabani magina a wuriku shi ne mikdarin jami'I da dayantau da kaso dukkkaninsu daga kur'ani mai girma suke lallai kuma shi ne na kunshe da niyya kawo jami'I da mushtarak yana kasance mai cikakken zabi cikin zabar wata aya kaso bisa abinda kaddara ta'allaka umarni da dabi'I din sura yayi hukunci.
Amsa kan wannan ishkali duk da cewa ya haka yake sai dia cewa kuma kudurce hakaita mikdarin jami'I da mushtarak tsakanin basmaloli bai wadatarwa, sakamakon rashin kasantuwar sa misdakin ga ba'arin juzu'ain sura da akai umarni da ita, kamar yanda yake a sauran ayoyin sura.
Da wani bayani: da a ce ayar ta kasance tayi tarayya tsakanin surori biyu ko fiye da haka, ya zama dole a ayyana kasantuwar ta daga sura kebance lokacin karanta ta, sannan manyan malamai biyu basu yarda da abinda mawallafin littafin Jawahirul Kalam (ks) tare da yi masa ishkali kai.
Abinda ya fadi a takaice shi ne cewa shi ya tafi kan wadatuwa da nufar jami'I da kuma rashin wajabcin ayyana basmala a wannan lokacin, ya kafa dalili kan haka da fuskoki biyu: na farko: shi ayyanawa da zayyane sura bai iyakantu iya cikin niyya da nufi ba bari dai yana ma samuwa ta wata hanya daban, alal misali domin misalantar da sura ayyananniya da riskar ta da basmala sannan wata sura lallai wurin mutanen gari bisa gasgatawar su suna ganin wannan basmala an ayyana ta ne ga sura da zata zo daga baya, kamar misalin wand aya karanta suratul Iklas tare da basmalarta mudlakan babu banbanci cikin ya karanta ta da manufar jami'I ko kuma dayantau da kaso sannan ya riskar da ita da wata surar daban, su dai mutane suna ganin wannan basmala ce ta sura da zata zo daga baya.
Da farko: daga babin kiyasin mandik da ya dace da hankali da kuma abin da ake iya riska daga murakkabatul I'itibariya ta yanda surar ta kasantu ne daga basmala da ayoyinta daga murakkabatul karijiya, kamar misalin kafinta cikin karkashin katako da zai iya kera gado da shi ko kuma kofa da dai makamantan haka, lallai shi lokacin da yake kera kofa daga katako lallai babu bukatar nufar hakan a kebance lallai ita niyya da nufi babu da wani tasiri cikin kirar kofa daga katako, haka lamarin yake cikin abin da muke bahasi kai, nufar basmala a kebance bai da wani tasiri cikin tabbatuwar mahiya murakkaba cikin surar daga basmala da ayoyin ta saboda ya halasta ayi niyyar ta da jami'i.
An bada amsa daga fuskoki biyu: na farko: da farko dai kamar yanda yake a falsafa da dikkar hankali mahiyar bata jirkita ta koma wani abu da kankin kanta da kuma abinda ya afku kansa daga abinda yake tabbatacce a mahallin sa daga hanuwar jirkitar mahiyat, abinda ake bukata a shari'ance da ibadance shi ne kaso lallai shi bai jirkita zuwa mikdarin jami'I, bayan tafiya kan cewa juzu'I daga sura kammale wacce ta kasance tare da basmalarta da ayoyin ta a ayyane ta yaya mikdarul jami'I zai isar wannan ba komai bane face jirkitar mahiya, ku lura sosai hakan yana hanuwa cikin kasantattu koma bayan shar'antattu da abubuwan da kawai la'akari ake da su basu da samuwa ta hakika.
Na biyu: mutane kadai sun yi hukunci da zahirin hali ko da kuwa da ayyanar basmala ga sura mai zuwa daga baya lallai su da ace sun tsinkaya kan nufinsa da cewa shit un fari ya nufi jami'i lallai su da sun tafi kan hanuwa, da za a sallamawa gasgatuwar fahimta gamegarin mutane a wannan mukami lallai daga babin kau da kai cikin istimali kamar yanda suke mika wuya cikin da yawa-yawan abubuwa masu kama da wannan mukami, kadai dai kuna cewa yana daga babin amfani na majazi ba hakika ba da kuma kau da kai , domin mahiya bata yiwuwa ta jirkita zuwa wani abu da jirkita da yake zuwa daga abinda ya afku kansa, basmala mai afkuwa da niyyar jami'I ta yaya za ta jirkitu da riskuwar sura ta kebantu da ita da fuskanin ayyanuwa.
Amma na biyu: lallai anyi kiyasi ne ba a muhallin sa ba, domin yana cikin murakkabat na waje kasantattu babu bukatar nufi cikinsu sabanin mukamin da muke ciki ta yanda shi yana daga murakkabatul I'itibariya da shar'iya su suna hannun mai yin la'akari da su ne wato mai shar'antawa tsarkakke hakika ya sanya nufi da niyya daga rukunansu da suka doru kansu, shi kowanne aiki na tattare da niyyar da akayi shi.
Abinda yaf zama fatawa da karfafa daga wannan munakasha da ishkaloli shi ne wajabcin ayyana basmala ga sura gabanin fara karatu sabanin ra'ayin Akaramakallahu (ks) kudurta zuwa da jami'I bai wadatarwa duk da kasantuwar sa daga kur'ani sabanin ra'ayin Assayid Hakim ta yanda shi yake ganin daga abinda hankali ya fitar bawai abinda ubangiji ya bautar damu da shi bane d ahar zai kasance kur'ani.
Sannan abin ban mamaki bayan tafiya kan ayyanawa matsayin rinjayayyar fatawa ko kuma muce daga babin magana mafi karfi shin za ai la'akari da hakan faifaicewa ko kuma ayyanawa a jumlace kadai ya wadatar.
Babban malamin wannan zamani ya tafi kan wadatuwa nufi a jumlace kamar misalin wanda yayi niyyar basmala ga wata ayyananniyar sura wurin Allah matsarkaki ko da kuwa ta kasance jahiltacciyar shi a wurinsa, kamar misalin wanda ya rubuta wata sura da ya sanyata cikin hannunsa sannan ya manta, sai ya nufi basmala a jumlace da wannan sura da ya manta ta ya jahilceta a hannunsa.
Fadakarwa: Akaramakallu (ks) ya ce: na'am da zai ayyana basmala ga wata sura to ba zata wadatar da watan ta ba, da zai janye ta to wajibi ne ya kara karanta basmala, wannan bisa kaddara magana biyun shin mun tafi kan wajabcin ayyanawa ko kuma bamu tafi kai ba? Lallai da zai ayyana ta da niyyar kebantacciyar sura sannan ya janye lallai bai halasta ya wadatu da ita, bari dai wajibi kansa ya maimaita karanta basmala ga surar da yayi niyya.
Dalili kan haka: ta yiwu ace niyyar jami'I yana wadatarwa bisa dogaro kan hakaito jami'I hakaita ce da dayantau kuma lallai yana karbar munakasha, sai dai cewa kuma idan yayi niyyar dayantau to lallai ba zai yiwu ga wani dayantau din ba da ya kishiyancie shi kamar yanda yake a zahiri, shi Am madubin dayantau ne, amma shi dayantau bai zama madubin dayantau, da wani bayanin: idan ya ayyana basmala ga wata kebantacciyar sura sannan daga baya sai ya janyeta zuwa ga wata sura daban , to lallai ba ta iya zama basmalar sura ta biyu a kebance wani yanki daga gareta , ta kaka zata kasance tare da samuwar banbatuwa da rabuwa tsakanin junansu, abinda aka nufa bashi ya faru sannan abin da ya faru bashi ne aka nufa b, duk da cewa mai littafin Kashaful Lisam yayi kai kawo cikin wannan mas'ala, bari daga Allama Majlisi cikin abinda aka hakaito daga gareshi daga Biharul-Anawar ya yanke kan halascin hakan ko da kuwa ya nufin basmalar ga wata ayyananniyar sura hakan bai nuni da kasantuwarta wani yanki nata da yanayin da zai hanata kasantuwa yankin wata sura daban yana mai kafa hujja da dalili uku: na farko: rubutu da Mus'hafi lallai basmaloli basu kasance juzu'ai surori ba in banda surar fatiha, na biyu: ya munanta shi da riwayar da ta zo daga littafin Kurbul Isnad kamar yanda da sannu bayanin hakan zai zo nan gaba da yardar Allah cikin mas'alar uduli, na uku a wannan lokaci yana lazimta musu la'akari da niyya cikin sauran lafuzza da akai tarayya cikinsu waninta kamar misalin fadin (Alhamdulilla).
Sai dai cewa an bada amsa kan na farko da hani lallai rubutun kamar karatu ne hakatowa ne da ya doru kan nufi, an bada amsar na biyu da cewa hadisi da aka kaba hujja da shi baya kore la'akari da niyya kamar yanda zai zo nan gaba. Sai na uku: lazimtar hakan cikin dukkanin lafuzza da akai tarayya babu abin gudu cikinsa kasantuwar suna fadin hakan hananne neDaga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- kunya a musulinci
- Ma'aikaci tsoho
- Ku tashi tsaye domin Allah
- Tuba da tubabbu kan hasken kur’ani da sunna
- Yanzu ba zaku yi duba zuwa ga Rakumi ba yaya aka halicce shi_ ina fuskar kamanceceniya
- dayanta Allah a cikin ibada
- Hasken haskaye nutsuwar zukata
- Hikayar SOYAYYA
- Haqiqanin Ruhi
- Bahasi kan rayuwar Imam Sajjad amincin Allah ya tabbata gareshi